@classy_tasty_kn1: A wasu lokuta shiru yafi magana nauyi domin a cikin shiru ne mutum yake fahimta Abu Mai mahimmanci baya bukatar hayaniya sannan Kuma sai kayi tunani ne zaka gane cewa hikima ba'a yawan magana yake ba Karki Raina Sana’a yar uwata komai kankantar shi ✨💫 Idan babu riba ma suyi baza su yi ba😄🥰 Idan kina buqatar ki iya candies , ki samu Kayan aikin duk Ina siyarwa kimin mgn ta WhatsApp: 09031567440 #alawarmadara #tuwonmadara #alawarmadaralovers #gullisuwalovers💃😋 #CLASSY_TASTY_KN