@triple_r_kannywood: Kungiyar Triple R Kannywood karkashin jagorancin Mai Girma Sarkin Waƙar Kasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ta gudanar da zama na musamman da Mai Girma Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, domin jin bayanai kan ayyuka da manufofin da gwamnatin tarayya ke aiwatarwa. Haka kuma, ƙungiyar ta gana da Ministan Lafiya, Farfesa Muhammad Ali Pate, domin jin ƙoƙarin da gwamnati ke yi wajen inganta harkar lafiya da bunƙasa ayyukan kiwon lafiya a faɗin ƙasa. Manufar waɗannan ganawa ita ce samun sahihan bayanai kai tsaye daga masu ruwa da tsaki, domin sanar da al’umma da magoya bayan ƙungiyar halin da ake ciki da kuma irin ci gaban da gwamnati ke samu a fannoni daban-daban.

triple_r_kannywood
triple_r_kannywood
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 07 July 2026 11:19:44 GMT
7227
815
7
9

Music

Download

Comments

danmamao0
Dan mama🧕💞 :
Allah ya wargazata 😳
2026-07-07 11:39:52
0
big.likko
BIG LIKKO :
🥰🥰🥰
2026-07-07 20:05:14
0
seyni1696
SEYNI :
🥰🥰🥰
2026-07-07 19:45:21
0
danboss45
Ukasha Alh.bello k/atiku :
🥰🥰🥰
2026-07-07 20:12:11
0
fatima__g_l_k
FATIMAHUSSAINI. GLOBAL🎞️❤️💪 :
🥰🥰🥰
2026-07-07 11:27:17
0
adamu.hamza62
adamu hamza :
🥰🥰🥰
2026-07-07 11:27:13
0
tawila428
tawila :
🥰🥰🥰
2026-07-07 20:30:47
0
To see more videos from user @triple_r_kannywood, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About