Wato albarka siyanta ake yi ita ma. Allah Ya saka mata da alheri
2026-07-08 14:51:12
285
Auta 🦋🌹 :
Nima Allah ya bani kudi nakai mamata 🥺🥺🥺 kuci min Amenn dan mazon Allah s a w
2026-07-09 06:50:02
155
merrah empire :
Allah yajikan mahaifiyata 😭😭😭
2026-07-08 18:24:14
204
Lalloki :
farin cikin duniyar nan mahaifiya Allah ya kawo ranar d zanyi nima mahaifiyata irin wnn kyautar
2026-07-08 10:39:55
133
HASSY_CLASSY_COLLECTIONS :
Alhamdulillah Allah ka mun sanadi na kai mahaifiyata 🥺🥺
2026-07-08 18:12:33
68
hennabywalida :
Wlh ina qaunar manxan allah😭😭😭😭😭😭
2026-07-09 09:30:29
36
Zabash_beauty_parlour :
Ta yafe maka kuma ta Roki Allah ya yafe maka 🥺ai babu sauran magana ka tafi kanka tsaye
2026-07-09 07:04:15
20
Musty Jaura :
Kana cikin alkhairi😭🥰🥰
2026-07-09 09:45:38
10
Muhammad Yusuf :
ubangiji Allah yasa nayiwa mahaifiya ta haka
2026-07-08 20:48:31
15
khalid umar :
Allah muma kanunamana ranar da zumuyima iyayenmu haka kaikuma Allah ya sakamaka da mafifichin Al kairi Allah ya qara mata lfy kaima Allah ya kawo maka masuyimaka
2026-07-08 10:54:39
26
REAL BIN UZAIRU✅ :
Allah ya yiwa rayuwa albarka Allah yaja kwana mama muma Allah ya horemana maikai namu iyayen 🙏🙏
2026-07-08 10:13:34
36
hassenat🩷🎀💋 :
Allah sarki uwa mai dadi🥺🥺🥺
2026-07-08 18:04:33
43
aminullah wrr :
masha Allah Allah ya kara sutura muma Allah ya horemin nabiyawa mahaifiyata Allah yakara maka arziki duniya da lahira Allah ya daga darajarka
2026-07-08 12:14:28
8
Dan_Iro_phone_store :
Like mother like son
2026-07-09 09:17:53
6
Ahmad Ma'aruf Abdulhamid :
duk wanda video nan yayima armashi yamin like
2026-07-09 19:52:39
11
SHARFADDEEN BATURE :
Allah ubangiji ya saka maka da alkhairi ameen
2026-07-08 22:44:41
15
Aminat🌷 :
Allah yajikan mahaifiyata🥺
2026-07-08 21:52:08
7
Hapeexah’s collection :
Wanda yake addu'a Allah y rabashi da iyayensa lpy yayimin like
2026-07-08 18:46:35
18
Aliyu 🫅 haider 🫅 :
kai masha Allah 💞💯
Allah yaja kwananta 🙏Allah yakaiku lfy
agaida min annabi Muhammad s a w 💞💞💞💞💯
2026-07-08 10:19:10
10
Meenal beauty make up 💅 :
umma kyakykyawa 🥰🥰🥰
2026-07-08 20:21:04
39
Rukky_Collections :
Uwa mai dadi
2026-07-08 11:03:35
21
mukhtar the chief servant :
lahaula wala quwwata illa billahi iyayena duk son koma zuwaga Allah
2026-07-08 15:39:10
21
To see more videos from user @hafizuuba, please go to the Tikwm
homepage.