Allah yabarki da mijin kinan 🥰🥰🥰we love your love stories 🥺
2026-07-08 18:59:07
484
Ummeyyusuf :
wannan matar akwai kyakkyan zuciyan Kuma ga magana cikin nutsuwa Allah ya Baki arziki me albarka ya albarki zuriyan ki ya Kara dawwamar da farin ciki a rayuwan auren ki, Allah ya shiga cikin lamarin ki ya Baki mafita a duk wata matsala Dake cikin rayuwar ki wlhy I luv yhu wholeheartedly 🥰🥰
2026-07-08 20:20:13
308
hasina Al,Amin :
na,annabi yayimin like
2026-07-08 21:29:45
95
سومـــه🌷 :
الزيييييت كثيييير😭😭😭😭😭😭
2026-07-09 14:38:49
17
Cool and gentle. :
wlh hakane my sister sisterhood is happy for you 💓 💗
2026-07-08 19:40:28
13
Triple M :
😂😂😂😂😂😂Maman Iman muna kaunar ki 🫶🏼
2026-07-09 05:07:02
29
Mrs haydar :
Masha Allah zan gwada insha Allah
2026-07-09 06:10:34
12
MADAME LOLA :
I sincerely enjoy your vlog
maman Iman Mai kapacity!🤣
2026-07-09 07:32:29
6
Martina Jairus :
i love you so much ma'am from Gombe state ❤️🥰
2026-07-09 00:07:37
9
TIBINTIEY STORIES :
Baban Emaan yayi dacen Duniya gaskiya 😍🥰 Allah Yasa soyayyar ku har Aljanna
Allah ya barki da mijin har aljanna tare da iyalin ku
2026-07-09 12:04:16
5
BILYAMINU PANEL 👍 :
Wanda yake neman arziqi a wajen allah yayimin like 👍
2026-07-09 19:06:53
7
Ruthkyari :
🤣🤣🤣🤣🤣 honestly ma I can't been tired of your watching your vedio walahi even I am sad I most laugh. I am crying because of the hardship of this county immensely I come across your vedio I stated laughing. God bless you for putting smile on me.
2026-07-09 12:35:27
19
taste sensation by S :
nima habeeeby yace ko ruwan zafi na dafa dadi yakeyi😍
2026-07-09 11:38:31
5
khadija lawanmj :
Maman Eman me pakacity ta baban eman😍
2026-07-08 19:04:32
6
foodstuffvendoratkano :
dankali available
2026-07-09 19:33:44
7
Ummu mashkur 1 :
Allah ya biya da aljanna
2026-07-16 15:57:55
3
To see more videos from user @fabulous_nosh_and_recipe, please go to the Tikwm
homepage.