@ssa.new.media.sok: SAKO NA MUSSAN GA SOJOJIN JAHAR SOKOTO DAGA MINISTAN TSARO: Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya baiwa jami’an tsaro duk abunda suke bukata a Jahar Sokoto don haka Kada wani Soja ya tsaya jiran wata Oda ko Umurni wajen harbewa ko kahe duk wani dan ta’adda ko bandit.