@abdulamart_maikwashewa: 🔥 SAURA KWANA 3 KACAL – BADIYYA TA ZO MUKU! 🎬 Lokacin jira ya kusa ƙare! BADIYYA, sabon kayataccen shiri daga Abnur Entertainment, zai fara zuwa muku. 📅 Ranar Lahadi, 12 ga watan Yuli, 2026 🕣 Karfe 8:00na dare 📺 A tashar YouTube ta Abnur Entertainment Ku shirya domin kallon labari mai cike da darussa, soyayya, ƙalubale da abubuwan da za su ɗauki hankalinku tun daga farko har ƙarshe. 🔥 Akwai kallo a BADIYYA! ✍️ Screenplay: @yakubukumo_ 🎬 Producer: Abdul Amart 🎥 Director: @aleegumzak 🤝 Partnership: @sunnahdata Kada ku bari a ba ku labari. Ku kasance tare da mu a ranar haskawa, domin BADIYYA ta zo da salo na musamman. #Badiyya #AbnurEntertainment #Premiere #12July