@umargombe: W A N I D A R E (season 2) episode 1 zai zo muku yau da misalin karfe 8:30 na dare kamar yadda muka saba kawo muku (wani dare season 2) zai cigaba da zuwa ranar Alhamis mai zuwa 9/7/ insha Allah, Ba hutu, Ba jira, Ba bata lokaci, Kawai ku Tara Ranar Alhamis mai zuwa, ALLAH ka iya mana badan iyawarmu ba. Ku cigaba da kallon shirin WANI DARE season one. Yana kan Youtube channel din Alrahuz films productions Shirin yana zuwa ne duk ranar Alhamis da misalin 8:30 na dare. a YouTube channel Din mu mai suna ALRAHUZ FILMS PRODUCTION Kada ku sake a Baku labari W A N I D A R E Shiri Mai Dogon Zango,yana zuwa ne duk Ranar Alhamis Akan YouTube channel din Alrahuz films production ltd da misalin 8:30pm da kuma Gidan Tv Na @tv_algaita 9:00pm. Kada ku sake a baku labari. Executive producer @Alrahuzfilms Umarni @Hassan Giggs