@hafizdandinmahe: Maigirma Sen. Aminu Waziri Tambuwal CFR(Mutawallen Sokoto) ya gabatar da gaisuwar jajen sa ga al’ummar ƙaramar hukumar mulkin bodinga da tureta akan harin da ‘yan ta’adda ke kaiwa tare da ba su gudunmuwar kudi Naira Million Ashirin(20Million)domin rage wannan raɗaɗin iftila’in daya addabe su a wuraren zaman su Allah SWT ya ƙara bamu zaman lafiya ga jahar mu da ƙasa baki ɗaya. Amin