@iamhabibuharuna: Ni da sauran miliyoyin magoya bayan Cristiano Ronaldo Mun Kalli wasan Portugal 🇵🇹 na karshe a litinin din data gabata. Mai yiwuwa Idan “Cristiano Jr” zai buga World Cup din 2031 mu kalla. #Cristiano #Ronaldo #FIFAworldcup #football #sport