@amirabdullahikima0: Dandumurmur yace Gwamna ya cika masa burin sa na duniya domin bashi da bukatar data wuce ya ziyarci Annabi Muhammd (S.A.W) kuma Gwamna ya cika masa wannan burinsa. Sannan yayi kira ga Shafaatu Ahmed LondonBe tin da tana da Motoci da kayan aiki Zai aure ta sai ta dinga sakashi a Gaban Mota. #KanoFirst #ssrsrupdate #AbbaIsWorking #gidagidareporters

amirabdullahikima0
amirabdullahikima0
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 09 July 2026 18:44:00 GMT
4637
444
9
6

Music

Download

Comments

user07025204973
dan lata kofar dawanau :
very good
2026-07-10 02:52:39
0
yarbaiwa212
YARBAIWA :
Wannan haka yake
2026-07-10 09:10:00
0
abdullahimujitabasalga
SALGA GLOBAL 🇪🇬 :
Wannan amma ya dan kone a ka ko?
2026-07-10 10:02:13
0
daddy3995
muh,d tukur sani :
2026-07-10 06:59:01
0
sadeeqigilo1
S IGILO :
falle biu ce abba
2026-07-10 09:30:42
0
0londonbe
Londonbe🦋 :
😂😂
2026-07-10 01:49:04
1
user2729868693572
fatima Muhammad 212 :
😅😅😅
2026-07-10 06:18:41
1
comrd_isah_lawan_gogori
@ Comrd_Isah_Lawan_Gogori :
🥰🥰🥰
2026-07-10 00:25:50
0
To see more videos from user @amirabdullahikima0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About