To malan Allah yasa y karba sbd wlh mu bamasan irin wannan barakar tana tasowa akan abinda yashafi musulinci 🥰
2026-07-10 10:45:43
7
Idris Khan Assalafy :
Kaji Wani Matashi Dan Bala'i 🥰
Wallahi an burge ni 🤍
2026-07-09 22:52:26
25
basiru_magayaki :
Wato Malam akwai masu ilimi a boye
Allah Ubangiji ya bamu ilimi me amfani
2026-07-10 21:20:45
3
Abu hamdan :
Masha Allah. Kaga yadda ilimi yake da tarbiyya ba hauka da bankauraba
2026-07-10 11:33:55
7
🖊️ :
Dr. namu 🥰
Allah yasaka da mafificin alkhairi Sheikh
2026-07-10 08:39:49
7
barristermajidadi :
ماشاءالله جزاكم الله خيرا يا شيخ
Wallahi kayi abunda yakamata babu haniya babu zagi ko sharri
Allah yasa ya dauka allah yasakamaka da gidan aljannah amn