@wwwwtiktokbagarawa: MAKARANTAR DA GWAMNA AMADU YAYI KARATUN SAKANDARI TA KOMA KAMAR WATA JAMI’A. Ayau Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ya halarci taron bude aikin sabunta Makatantar Government Science Secondary School Yabo wadda itace makarantar da Gwamna Amadu yayi karatunsa na Sakandari.