@smart_supplements: Gluta glow sparkle ✨ Yana da inganci kaso 100% Yana kunshe da sinadarin vitamin c, Biotin,multi collagen and L glutathione 💃🏻💃🏻💃🏻jama,a ko iya haka natsaya ku kunsan wannan ba supplement bane daza ace kinyi wasa gurin mallakarsaba 👌Magana dai ta ayi kyau Toh angama anan ko gasar kyau za,a natabbatar kina amfani da wannan toh tabbas kece ta daya domin ko ina saiya gyaramiki bayan kiyi fari kalar na manyan mata abuja dasuka amsa sunansu toh zai fito miki dagashima kawai kugane komai zai muku😂😂#foryou #viralvideo #video #supplements