masha Allah
wlh sainaji kamar inajin kamshin Allah Ya kawo kasuwa mai Albarka
2026-07-11 20:27:35
1
turarenwuta by OumAfrah :
Maa shaa Allah 🥰🥰Dan Allah a ina ake Siyar da base din
2026-07-10 13:01:18
2
fattum111 :
Masha Allah tabarakallah fatan alkhairi Allah y kawo kasuwa mai albarka dan Allah sis y sunan gel din d kikayi amfani dashi yanzu hk nima ina saudi dan Allah ki tai maka ki fadamun