@teemaibb: Please if u love me just support my business 🙏 location kaduna Rigasa Musaiyaf plaza PRP 🙏

Mrs UI MAIRIGA 💍🦋🦅
Mrs UI MAIRIGA 💍🦋🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 10 July 2026 10:02:30 GMT
427146
57365
2031
732

Music

Download

Comments

balikimohammad
baliki mohammad :
@Eliza country
2026-09-15 22:41:53
0
military90751
24 NATION :
Allah yajiqansa da rhama 🙏🙏
2026-09-15 07:26:16
0
dage650
CHAIRMAN :
sorry sister, May almighty Allah guide you and your children
2026-09-15 13:26:12
0
fatima.hashim611
Radeeya :
Nima halin da nake ciki kenan mijina ya rasu
2026-09-09 14:06:06
191
abubakarabdull977
YOUNG SOJA 😘😘 :
Mai god make his soul continue Rijf for Senior man
2026-09-14 20:33:43
2
moounarth
🦋🕊️حبيبتي 🕊️🦋 :
Yah Rabb😭😭😭Allah yajiqansa da Rahama anytime I came across your vid tears roll in my eyes I pity you sis may Allah bless your children and see you through 🙏🙏🙏
2026-09-15 16:53:36
1
rukaeyalawal4
rukaeyalawal :
Wlh sis nayi matiqar tausayamaki sosae nima nasan zafin hakan wlh watanmu 5 dayin aure yarasu shekara 8 kenan banyi wani aurenba ga mahaifiyata itama tazo tarasu shima mahaifina yarasu hazbunallahu wani'imal wakeel 🥺🥺
2026-09-10 15:45:53
81
ayeeshat010
Ayeeshat 🥰💝💕 :
Allah ya kai haske kabarin duk wanda iyayan shi suka rasu 🥺
2026-09-07 23:55:53
71
matarmarigayi01
JIKAR DANBAYO✊001 :
nidai mijina agabana ma aka kasheshi kuma wlh banta6a sakawa raina bazanyi aure ba sbd aure shine nutsuwar yamace kuma wlh ba dabararka bane tabaka miji nagari daga farko sanan nasan kafin mijina yazama.nagari dubu sunzama nagari kafin yarasu dubu irinsa sun rasu kafin aka kasheshi a matsayinsa na mutumin kirki ankashe dubu masu kirki to I ada yaqinin uba giji zaibani wani kamarsa koma.wadda yafisa Alhmdlh da'ieman waha abada allah yajiqan mazajenmu🙏🙏😰😭😭😭
2026-09-13 20:30:40
14
aliyuhaidar63
AMTEX INVESTMENT NIG LTD KWARI :
Wlh nima lokacin da matata ta rasu haka aka dunga kirana wasu kuma chat
2026-09-10 05:24:45
53
ummuamir69
ummeia2 :
wallahi kuwa ki kula da yaranki Allah ya rayamiki su ya tsaremiki mutuncinki
2026-08-17 18:36:48
53
khalidbala895
khalid bala :
Allah sarki rayuwa kenan ke yanzu don sun nuna sunayi ki.suna tausayinki shine kike musu haka bakomai Allah dai yasa mudace
2026-09-10 02:08:02
12
bakesbydeedee
bakes~by~deedee :
Allah yaji kan mazajen mu Allah yasa sun huta… Haba it’s too early wlhi🥺🥺
2026-07-10 12:28:02
116
user7967315172742
jiddatt :
kina kama da wata Hajara a Gombe
2026-09-09 17:19:37
14
ummy.bauchi
Ummy Bauchi :
Allah sarki rayuwa 🥺🥹😭
2026-09-12 10:31:24
7
halimaty330162
Usman halima :
Kiyi hakuri Allah ya jikansa da rahama yasa aljanna makomarsa
2026-09-10 21:45:23
5
khady4541373343345
Khadija Alhassan Gama :
Allah yayimasa rahama Alfarman sayyadina rasilillahi S A W
2026-09-11 05:45:10
5
meemeeman116
Taste of Hauman 🥰 :
Abunda kike fada sai Wanda ya faru dashi kadai yasan zafin shi Allah ya gafarta wa mazajen mu
2026-09-12 12:03:00
5
zarahharbau1
phertymerh 🌺 bintu🌺 mouserh :
ya rasulilah Allah ya jikansa alfarmar Muhammad rasulilah 🤲🤲🤲🤲
2026-09-11 05:40:59
6
ismail_mukhtar1
ismail_mukhtar1 :
Wayace kisa number ki?
2026-07-31 20:31:34
13
user6102477859748
nafisa abdullahi gambo :
harkinsani kolla allah yasa yana aljanna
2026-09-09 16:39:37
6
sadiyanura01
Sadiya Nura :
Allah ya raya Miki zuriyyar ki da imani, Allah Baki ikon tarbiyyarta dasu 🥹❤️Allah gafarta wa mijinki, ya sadaku a Aljanna fridausi😭❤️‍🩹🤲
2026-08-17 09:39:45
8
bilzarah.ltd
BILZARAH LTD ⫷⭕❥⫸ :
Allah ya jiqanshi ya sa miki albarka a kasuwancinki ya Baki ikon tarbiyantar da yaranki🤲😭
2026-09-07 23:01:36
7
halimatumuhammadatiku
Halimatu Muhammad atiku :
Sister wasu mazan ynx shedanu ne just focus on ur children and ur business Allah yajiqanshi ya gafarta mishi
2026-07-13 08:29:58
9
To see more videos from user @teemaibb, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About