Mashallah may Allah bless all the paapas 👴 in the world may Allah give us halal money to take care of them as they take care of us when we were small amen
2026-07-11 13:02:37
0
khadeeja :
real or ai
2026-07-11 14:22:39
0
🛍️NURADDEEN SHOES KANO👞 :
Yadda kike faranta masa allah yasa yaranki kema sumiki
Masha allah, idan naga irin wnn vedio xcyt karyewa take sbd irin sabon da mk da mahaipina kapin ya rasu😭😭😭 masu uba a Raye allah ya Kara masu lpy da Nisan kwana alparmar shugaba s a w 🙏🥰🥰
2026-07-11 06:51:05
12
salmers kitchen 🍜🫕 :
yar agadez Allah yaja da ran baba
2026-07-10 17:30:32
11
RSD LUXURY COLLECTION :
Masha Allah😍 Allah ya qara mishi Lfy da nisan kwana Ameen
2026-07-11 16:33:16
0
@OFFICIAL ALH DAN UMARU@ :
ALHAMMDULLAH MASHA ALLAH
2026-07-11 09:27:55
2
Aeesha 🥀🌹gidankamshi 👌🙅 :
Masha Allah Allah ykaramaka lfy danisan kwana baba
2026-07-11 09:38:58
0
Mujittaba Umar :
ALLAH ya shiga lamarinki
2026-07-11 10:54:16
1
antymaryam :
Allah yakara shiga lamarinki Allah yakara Miki arzikin mai albarka
2026-07-11 09:17:09
0
mimi :
mashe Allah eye Sai baba kunyi kyau abunku Allah yayi maki albarka
2026-07-11 01:47:40
6
abban ikram 001 :
masha Allah Allah yamiki albarka
2026-07-10 21:53:22
6
mamanshamimakamshi :
Allah ya baki meyimiki
2026-07-10 21:55:18
7
user6685871079714 :
Masha allah
2026-07-10 23:59:00
1
Suleiman,Rk :
Allah Ubangiji Yakara Lafia Mukuma Allah Yajikan Iyayemmu Darahama🤲
2026-07-11 09:01:54
0
ASSOUMANE🌹MOUSSA🌹 :
Allah sarki duniya kinsa natino da ma'aifina 😭😭😭😭
2026-07-10 23:35:17
2
userapc44kqov4 :
Allah yakarawa baba lpy da Nisan kwana Mai albarka masha Allah 🥰🙏
2026-07-10 22:58:44
4
ummu afra :
Allah yanunamiki yadakika mahaifinki Allah ya,albarkachi rayuwanki yasakigama daduniya fly 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-11 09:36:00
2
To see more videos from user @masauda_ibrahim, please go to the Tikwm
homepage.