@aliyu.bishir18: 📚 Koyi Turanci cikin sauƙi da Hausa! 🇬🇧➡️🇳🇬 Kowace rana za mu koya sabbin kalmomi da jimloli masu amfani a rayuwar yau da kullum. 💬 Wace kalma kake son mu koya a darasi na gaba? Rubuta ta a comments! 👇 #HausaToEnglishAcademy #LearnEnglish #EnglishWithMalam #HausaEducation