king osee ni fans inka ne amma batan ma comment ba naga yau oga king osee ne da likes 995 amma badamuwa nidai ina maka fatan alheri Allah yakawo 10M F Ameen ya nadai san wannan comment de je zuwa gareka dan Allah kamun reply da Ameen ko likes inajin dadin haka wlh Allah yakaro arziki da wata da Allah yakaro followers likes 10M to 20M insha Allah Nagode oga 🙏🏻💔🧏