duk haka take ayy
kawai ki kama chartgpt kiyi ta Hira dashi yasin
2026-07-12 07:20:14
47
Mrs mai rabo :
wllhi nima abunda nake ke ciki kinan kuma da ba haka yake mani ba 😭
2026-07-12 10:04:17
24
Nanah :
nima ina cikin wannan qaddarar pls atayamu da addu,a
2026-07-12 10:36:20
32
mommy's partner ❤️ :
wlh wannan ba soyayya bace
2026-07-11 16:35:35
31
@samirabellousman1 :
tabbas hkne shine true love idai kunada understanding sis
2026-07-11 17:06:37
19
Aisha Malah Zannah :
nima abunda nake ciki kenan ya allah 😭😭😭
2026-07-11 23:02:59
9
Pinkyumaryusuf :
Sister understanding ne yin waya koda yaushe bashi bane 🥰 idan kunada understanding tsakaninki da partner ki shikenan
2026-07-11 21:26:41
12
xoyaa💓💓 :
that's my current situation but hope his feelings for you are real,I do believe in mine
2026-07-12 07:50:37
9
A💕💞 :
dan Allah amin like 😩😩
2026-07-11 18:40:05
28
Oumsbreen :
ina cikin damuwa 😭😭😭😭😭 yarabb 🤲🤲🤲
2026-07-11 18:29:58
12
Kareema Dayyabu :
sai hakuri akuma dagye da addua
2026-07-14 19:55:42
5
Faiza Idris :
Ni ma na shiga irin wannan jarabawan, and at that time I was afraid of loosing him, but alhamdulillah da na dage da addua Allah ya raba tsakani kuma ya cire mun shi a zuciya ta
2026-07-12 17:04:40
8
Amisco AB🥰❤️🔐 :
everyone current situation
toh
Nima haka wallh
ALLAH ya hada mu da na gari
2026-07-12 07:56:30
9
Hafsat Sadiq :
Ana kukan targade ga karaya..my current situation🥺..
ashe dai dayawa haka muke fama...Allah yasa mudace yakawo mana mafita ta alkhairi
2026-07-12 20:47:53
12
hafsatu abdullahi Ibrahim :
gksy an samu sbd nawa sai da mukayi 1 year Bama mgn kuma gashi alhamdulillah muna shirye shiryen aure kiyi addau idan ba alheri bane Allah yabaki wani mafi alheri
2026-07-13 18:50:23
9
zahairat :
Uhmm Allah sarki muyi hakuri wata rana sai lavari insha Allahu 😭
2026-07-12 19:30:12
9
jamcy baby :
please Sister Idankinsan
Basoyayya bace kamin like
2026-07-12 09:24:54
6
HLUXE COLLECTION 💕😍 :
Wlh nima hk abunda y kedamuna kenan Allah y hadamu d alkairi 😳
2026-07-12 21:35:11
5
itz ajeeboter :
muku gobe mai kyau neh kusan cin wnd xakiga sunfi ywan kira mssge toh kwai soyyayar just t dan lkcine bt aure bane never mind sis ki tayashi d addu'a
2026-07-25 12:38:24
1
@cii--boy009 :
sorry life...
2026-07-16 10:05:09
2
GroWinner :
uhmm😞🥺
2026-07-14 07:46:02
1
meenalaliyu773 :
no
2026-07-14 22:21:05
1
Ameerah Sani :
Nima inafama da mtsalan nan wllh
2026-07-14 14:00:38
1
Maryam Sulaiman :
hmmm soyayya kenan😥
2026-07-14 14:08:58
2
Fateemarh Ebraheem Majerh :
Nima wllh ina cikin wannan qaddarar wllh sae muyi kusan sati koh magana bare waya
2026-07-17 23:52:31
0
To see more videos from user @sufyan_lyrics01, please go to the Tikwm
homepage.