@dangotemedia2: #aliko dangote kenan bakar fata mafi kudi aduniya #viraltiktok #tiktokviral

BABA_KARAMI-5
BABA_KARAMI-5
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 11 July 2026 16:58:13 GMT
729511
110738
1289
2103

Music

Download

Comments

salisiyakayanyaj1
SALISIYA KAYA YAJI🧄 :
Fatima itace tsokar jikina duk Wanda ya cutar da ita ya cutar dani inji manzan Allah saw🥰
2026-07-28 23:16:03
418
nuranhajiyayks
NURA T ADAM YKS :
dangote wallahi inada magana inason mugana 🙏🙏🙏
2026-07-28 22:34:10
58
muda_empire_ng
🎬 Muda Empire :
ashe yana jin hausa😁😁😁
2026-07-29 14:53:32
40
travel.bost.com
Travel bost.com :
Wannan video tun 2013 akayishi
2026-07-12 09:56:30
41
abbamadaci
assistant boyfriend :
Wannan waye?
2026-07-25 01:37:45
6
falalakunya
F.G SPORTS KANO :
kyauta ake bayarwa a Maiduguri
2026-07-26 14:34:29
15
umarsuleman88
umar suleman adam :
Muhammadurrasulillah S A W 🥰🥰🥰
2026-07-26 16:34:26
37
abbaakaram44
Abba@karam :
Pls ina san magana da kai
2026-07-29 21:24:33
5
abgetso
Auwal Bashir Getso :
that was 2012/2013
2026-07-26 20:57:25
13
rilwan_sdr
RILWAN_Sdr :
Naji kaman yace cement 2300 🥺🥺🥺 a ina kenan 😂
2026-07-30 23:47:06
5
specialtea01
Ali Bello Da'u :
ni duk nakasa gane meyàkecewa wlh
2026-07-25 19:23:44
14
ummashehu15
ummashehu15 :
chab kaddara gwani bansha,awa 😄
2026-07-28 22:29:29
5
alamunaagrochemicals
Alamuna agrochemicals :
makarya ci
2026-07-13 08:40:26
11
abbasdandadda09
abbasdandadda09 :
Allah ƙasa mudace albarkacin Annabi Muhammad Saw 🥰🥰
2026-07-28 20:57:30
11
marshallengineering
Marshall Engineering & Solar :
Allah Yasa Mucika Da Imani. Allah ka Kashemu Da Kaunar Annabi🙏🙏🙏
2026-07-28 05:08:40
7
yarobayataka002
ALHAJI MUHAMMAD TASI U :
wannan video Shekara nawa
2026-07-27 10:20:34
8
shamsudeenaliyu45
s🌟fulanii 1 :
Amman wannan maganan tun 20/12 yayita koh
2026-07-27 14:48:51
7
ashirusele1
✨️💫A_s`h`i_ru💫✨️ :
Muhammad rslll
2026-07-25 21:47:33
7
muhammadmutawakki3
Muhammad Mutawakkil Dabbasi :
wannan maganar yaushe yayi ta.
2026-07-25 21:47:25
54
ibrahimdra1
DAN JARIDA :
Allah tsenewa mai karya
2026-07-12 11:13:14
21
minister_pulaku
@ minister of success :
dama yana hausa
2026-07-14 11:12:01
7
aminudanfulani21
Aminu haruna muhd🌹❌♥️ :
Dan Allah dangote ka rege kudin sumunti inason infara gini .🥺🥺🥺🥺 Inason inyi aure
2026-07-28 23:09:11
13
dankauyebagwai
Dan Kauye Bagwai :
Har zance Uncle Dangote bashi da lfy ne naga ya rame, ashe tun cement Yana 2300 ne yanzu kuma 12k 🤦
2026-07-26 08:17:55
10
ismail__usman__baba
MAJAZUBIN FADAR BEGE 001 :
Wanda ya gane tsohuwar magana ce yamin like
2026-07-13 22:50:22
10
mubarakaliyuishaq
MUBARAK ALIYU ISHAQ :
Kaji cement 2300 sugar 14000 kai jama.a Allah ya isa bamu yafe ba
2026-07-13 11:05:42
14
To see more videos from user @dangotemedia2, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About