mungode Allah ya saka.wlh avunda ya le damuna kenan😊
2026-07-13 12:05:09
0
💗 bidayatu 💗 :
masha allah nagode sister
2026-07-12 17:12:19
0
@Zalihat Usman jambawaile :
slm inda tambaya
2026-07-12 10:57:15
0
أمينة معاندي 🌹 :
Dan Allah mene uric acid din nan
2026-07-12 22:28:01
1
💜 :
walh harda wake ma, Kai uric acid masifabe walh
2026-07-12 11:03:15
1
tiemah@24 :
ninawama yataba kai 610 wllh.
2026-07-12 14:16:05
0
A J W MIMI :
Slm kakata dan girman Allah ki kulani ina cikin wani yanayi na miki naji shiru naje asbiti anmin test na homonal profile (Prolactin,LH & FHS) na miki magana shiru kuma sunce yayi high amma na fara shan maganin kuma marata na damuna ga period dina yaki zuwa sati 5 kuma ba ciki bane
Prolactin 458
FSH 6.I
LH 14.6
dan Allah ki taimakamin ina cikin damuwa please 🙏
2026-07-12 11:08:54
0
Aishatoul Khayr :
Nima 591 uric acid dina 😭😭
wlh ko tafiya daqer nake @ my 20s🥹🥹
2026-07-13 21:53:46
0
user1075442762990 08068902421 :
muna godeya to
2026-07-13 18:31:11
0
Aliyu Maharaz M.Head-master :
Tazar gade da ruwa 3ltr lemon tsami na'ana'a
2026-07-13 20:06:42
0
Hon Danlami :
matsala na bana shan lemon tsami saboda ulcer
2026-07-13 19:19:32
0
Rukey Mx🔥 :
🙏🙏🙏
2026-07-13 18:49:45
0
maryam lawal :
☺️
2026-07-12 12:04:49
0
Rashmil collection :
Assalam Aunty zeeAllah yakara daukaka da nisan kwana
Dan Allah nayi miscarriage Amman har yanzu ina bleeding, Dan Allah kitaimaka min da Abinda zansha
@Zainab Kabeer
2026-07-12 15:26:52
0
Dr sharifiya :
🥰🥰🥰
2026-07-13 00:49:36
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm
homepage.