Cikin izza muke fadawa duniya 🌎 mufa namu gwanin shine Muhammadu Rasulullah s a w🥰
2026-07-13 18:57:38
153
khalifa Ibrahim Ulama,u🖤💓✍️ :
mata na hudu duk Fatima sunan su Alhmdllh uwar gida Fatima" 2 zahra" 3 nana" 4 batul" Allah yaqara mana zaman lfy da Albrka da ludufi da Aminci Albrkcn Annabi s a w 💓 🥰
2026-07-15 16:03:14
24
Mrs kebee💖💝 :
wllh ai fatima duniyane sunan mamana fatima sunana fatima kuma inna haifi mace itama fatima ce insha Allah
2026-07-14 09:16:29
17
FK LUXURY SCENT/MORE 🪵🥀🪵 :
Alhamdulillahi Allah mungode maka mu Fatima's. Allah ka daukaka darajar nemanmu albarkan annabin rahama Amin 🤲🇳🇪🇨🇮🇳🇬🙏🥰
2026-07-14 12:44:47
24
fatima zahra :
yes my boss my name is fatima Zahra 🤣🤣🤣🤣👍👍❤️❤️❤️😂😂😂
2026-07-16 20:24:04
5
fatima🥰 :
masha allah Ina alfahari da sunana💯
2026-07-14 00:15:41
12
Fatima f💞a💞n💞c💞y💞🇳🇬🇳🇪 :
allah ya karawa annabi Muhammad sallallahu alaihiwa sallam daraja 🤲
2026-07-14 21:53:50
9
zaharaualkali :
Gamu nan zaharau
2026-07-14 15:24:20
10
Bintou's Kitchen :
Fatimas na alfahari dakai♥️🙏
2026-07-14 22:06:46
9
user5061177092612 :
Allah ya kara lafiya da nissan koina
2026-07-16 14:47:55
5
matar Habibi2236 :
Masha Allah mina godeya sosai brother 🥰
2026-07-13 19:47:05
7
aftermarket08 :
🥰فآطمة 🥰
2026-07-13 19:08:35
5
Fatima Ibrahm :
@@wannan mgnr gaskiya ne ina alfahari d sunana
2026-07-14 11:02:31
7
fatimaibrahim6482 :
fatima Allah ya daukakamu yakaramana imani
2026-07-16 10:17:40
5
fateema umar :
Ubangiji ya Albarkaci Rayuwarka data Iyallinka Daga Fatima
2026-07-16 21:08:55
6
Ferty Fancy :
Allah ya karawa Annabi daraja
2026-07-16 21:43:21
7
Fatima Ta Annabi SAW♥️ :
Duk wata fatima yar albarka ce🥰
2026-07-15 13:45:22
10
Fatima001@ :
Fatiman
2026-07-13 07:11:58
6
@Zahrarh Pretty ❤️🥰 :
Fadima kuma diyar muhammadu Allah ina godiya da wannan ni imarda kayi agareni 🙏🏻
2026-07-13 22:12:11
5
Fulani :
Wlh Ina Alfahari da Mahaifina da yasamin Suna Fatima inason Sunana Ina Alfahari dashi Allah ya Jaddada Rahama Agareka Mahaifina
2026-07-14 16:04:25
6
fateemah binafa ❤️💫 :
hummm ina alfahari da sunana Allah yasakawa iyayenmu da alkairi
2026-07-13 21:58:40
6
Teamaloo :
Masha allah wnn hakayake 💔🥰🥰
2026-07-13 08:22:28
7
teemah love :
Allah ya karama lfy 🤲
2026-07-17 11:12:10
2
Fatima Dandare :
yar ma'aiki
2026-07-16 17:00:10
2
iftee :
Allah Yama albarka 🥰
2026-07-16 16:32:37
2
To see more videos from user @yarimaadnan, please go to the Tikwm
homepage.