@alameen.65: INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN 😭 🥹 Cikin alhini da jimami, muna sanar da rasuwar ɗaya daga cikin mambobinmu, Hafiza Bahijja Idris yanzu cikin daren nan. Muna roƙon Allah (SWT) Ya gafarta mata, Ya yi mata rahama, Ya yalwata kabarinta da haske, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarta, Ya sa Al-Qur'an da ta haddace ya zama hujja gare ta ba hujja a kanta ba. Allah Ya bai wa iyalanta, 'yan uwanta, malamanta, da dukkanmu haƙurin jure wannan babban rashi. Allahumma aghfir laha warhamha wa 'afiha wa'fu anha, wa askinha fasiha jannatika. Ameen. إنا لله وإنا إليه راجعون
MAJIDADIN MUSABAQAH TV
Region: NG
Sunday 12 July 2026 21:51:18 GMT
Music
Download
Comments
Kira ❤️ :
May Allah grant her jannah
2026-07-14 17:23:31
4
bintaisyaku4 :
ameeen summa ameeen
2026-07-14 04:18:15
0
Maimuna Gibba :
may Allah grant her Jannatul firdaws
2026-07-15 22:11:33
0
MZsoftbakery :
Ameen ya rabbi
2026-07-15 21:37:12
0
Fatimah Yusif :
ameeeen ya rabbi
2026-07-15 09:50:58
0
Ruky :
Allah ya maki Afuwa sister
2026-07-15 17:09:43
0
Khadijatullah :
Yanxxu ba Wanda zai ce a daina posting din ta ko ayi deactivating account din ta, Don ta shuka,alkhairi.Allah ya jikinka Bahijja🥹💔🙏
2026-07-14 18:04:09
26
FatimaYahas Qur’anTilawah💕 :
Allah yasa ta huta
2026-07-12 22:02:02
43
pretty deejarh :
Allah yamata rahma yasa alqur'ani yacece ta🤲😥
2026-07-13 19:00:41
8
iqrammohamed_10 :
May Allah grant her Jannah 🤲
2026-07-13 18:22:30
5
AMEER TEXTILES & MORE :
Allah y gafartamata
2026-07-12 22:32:57
4
ABNOOR ☠️☠️ :
Ameen summa ameen
2026-07-13 04:31:05
1
Alqasimah :
Ameen ya rabb
2026-07-13 04:29:06
1
B I N M U A Z Z :
Tana Aljanna insha Allah
2026-07-14 10:16:21
6
f mi :
ameeen ya rabb
2026-07-12 21:56:47
2
حيات ✅ :
amen
2026-07-12 22:04:40
1
Ummu humai,rah wa Amatullah :
Amiin
2026-07-13 01:54:44
1
zulaihaanas833 :
Allah ubangiji ya gafarta mata
Allah isa Alqur'ani yaceceta
2026-07-13 18:48:19
2
Uzairu Garba :
s a w
2026-07-12 21:55:33
2
Mainaalhajibuzu :
Ameen Ya hayyu ya kayyum
2026-07-13 00:33:07
1
Oum Farhan collection :
Allah yagafarta mata ya kyautata tamu bayan tasu
2026-07-15 20:33:18
1
Maymuna :
Ameen
2026-07-13 04:48:25
1
maryamlalle and gyaran jiki :
Allah yamata rahama
2026-07-13 05:00:26
1
Zee's collection and more :
amen amen
2026-07-12 22:18:30
1
Cutie Miemie :
Ameen ya hayyu ya qayyum
2026-07-12 22:00:21
1
To see more videos from user @alameen.65, please go to the Tikwm
homepage.