@alameen.65: INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN 😭 🥹 Cikin alhini da jimami, muna sanar da rasuwar ɗaya daga cikin mambobinmu, Hafiza Bahijja Idris yanzu cikin daren nan. Muna roƙon Allah (SWT) Ya gafarta mata, Ya yi mata rahama, Ya yalwata kabarinta da haske, Ya sanya Aljannatul Firdaus ta zama makomarta, Ya sa Al-Qur'an da ta haddace ya zama hujja gare ta ba hujja a kanta ba. Allah Ya bai wa iyalanta, 'yan uwanta, malamanta, da dukkanmu haƙurin jure wannan babban rashi. Allahumma aghfir laha warhamha wa 'afiha wa'fu anha, wa askinha fasiha jannatika. Ameen. إنا لله وإنا إليه راجعون
MAJIDADIN MUSABAQAH TV
Region: NG
Sunday 12 July 2026 22:09:13 GMT
Music
Download
Comments
MRS ABDULLAHI 💘💘♥️💖❤️🥰 :
May Almighty Allah grant her jannatul firdausi and forgive her shortly come
2026-07-13 12:29:54
0
Khadija Umar :
ameen ya rabbi
2026-07-13 16:28:32
0
Habibty :
ameen ya rabbi
2026-07-13 16:22:35
0
iyami :
Ameen ya rabbi
2026-07-13 15:51:54
0
Mae lafiya :
Ameen ya rabbi
2026-07-13 15:38:49
0
zeeyarh💞🌹 :
May jannah be her final destination
2026-07-13 15:42:26
0
Humairat Shuaibu :
Allah shi lullube kabarinta da Rahama 🙏🏻
2026-07-13 08:48:51
16
Hauwa Damji :
Allah ya jikanta yasa Aljannatul Firdaus ce makomarta ameen ya rabb
2026-07-13 03:25:21
5
fabash fashion empire ✨️ 👌 :
Allah y jikanta da rahama yasa ta huta yasa aljannah makomarta
2026-07-13 09:40:32
1
sadiq :
Allah ya yajikanta d rahama
2026-07-13 08:33:56
2
Maman sadeeq :
Allah yajikan ta allah yasa aljannah ce makomar ta
2026-07-13 09:23:40
1
ummu Maryam :
Ameen ya rabbal alameen
2026-07-13 13:33:32
1
maman makeel :
Ameen Allah yasa ta huta
2026-07-13 16:07:51
0
Sweet faarah🦗nd more👗👜 :
Allah yajiqanta
2026-07-13 15:11:06
0
KING 👑 USMAN 👑 :
Allah yajikan kida rahama 😪
2026-07-13 10:24:51
1
Aysha’s Delight :
Allah ya jikanta da rahama
2026-07-13 09:47:23
1
Delicacy by meerah :
Ameen ya Allah
2026-07-13 16:03:10
0
Usman_Albani :
Allah ya yafe mata Aminnn
2026-07-13 07:33:38
1
PharmTech :
Allah ya jiƙanta da rahama.
2026-07-13 16:28:31
0
user14614987788210 :
Allah yajikanta da rahma
2026-07-13 15:50:11
0
aminu :
allah yajikanta ameen
2026-07-13 16:14:06
0
@Queen 👸zahra smile 😊 :
Ameen y hayyu y qayyum 🙏🙏
2026-07-13 15:58:51
0
Dr.Mansoor :
Ameeeen
2026-07-13 10:37:56
1
ummuaman :
Allah y jikanta ys Aljannah makoma
2026-07-13 15:58:38
0
Maidaaa Bukar :
Ameeen ya hayyyun ya qayyum
2026-07-13 16:13:36
0
To see more videos from user @alameen.65, please go to the Tikwm
homepage.