@mr_and_mrs_complete: Wai shi Yin Fada a Soyayya Dole ne? 🤣🥰✅

mr_and_mrs_complete
mr_and_mrs_complete
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 13 July 2026 10:02:26 GMT
690624
81646
1463
5869

Music

Download

Comments

hassanzagi002
Hassan Zagi :
💞Har zanyi comment saina Tina da Annabi Muhammadu ❤️‍🩹
2026-08-17 19:15:18
99
hananstouchknn
HANANS TOUCH kano makeup artis :
Ni kuma bama fada kwata kwata Wlh
2026-08-20 09:46:15
8
official_sarki_01
Bashir ibrahim :
Nidai na rabu da ita har abada wallahi ba sulhu
2026-08-17 17:21:40
16
mohdmubibr1
Muhammad Mubarak :
wlh bama sati ba tare da yin fada ba🤗
2026-07-13 15:46:20
48
s.g.a.s.h.i.50
@S G.A.S.H.I.🕋JG :
2026-07-13 10:18:56
77
serleyou
MLS SALIHU :
Kuma kuna fada 😅
2026-07-13 10:06:32
19
almustaphasaminu
mustaphasaminu282 Mr Nobody :
Babu yadda zanyi dole inyi following dinka 😄 Thank you, I learn something new
2026-08-17 15:26:53
6
otchaliboy
Tchali_Bo¥ :
yace zata fâché 😂
2026-07-13 22:29:11
8
user80353799670735
ummunaee12 :
wlh kusan kullum sai munyi fada da saurayina,har ina Bazan iya aurensaba sbd abin yayi yawa wlh
2026-08-17 12:39:15
5
mrbeeey
mr~beey :
wlhy shiyasa nake son budurwata akoda yaushe mukan zauna mu magance matsalar dake faruwa tsakanin mu ba tareda kowa yasani ba
2026-07-14 14:03:11
13
sirhad2
I am.........kuvg_saad👑 :
duk Bayan kwana biyu sai munyi fada wlh Amman bazan iya rabuwa da ita ba wlh 🥺
2026-08-18 00:35:04
5
amanar.samira
Amanar samira :
Akwai alkairi acikin shiru inji manzon allah s a w 👈🙏
2026-08-19 22:59:42
5
kingstriker10
DAN BELLO :
muhammadur rasulullah
2026-07-13 21:49:49
51
sanusiummagyalang
Sanusi umma Gyalange :
gaskiyani
2026-07-13 11:01:05
6
auta.yusuf73
auta yusuf446 :
seidafada
2026-07-13 11:22:43
9
muhammad_art
Muhammad S :
Wlh Kuna kama da jn
2026-07-13 16:23:49
8
aminoucele1
cele,na, celiya m,y,m👫 :
gaskiya ne 👍
2026-07-13 14:58:29
7
been.umar07
BEEN UMAR 💔❤️ :
Wannan gaskiya ne ❤️❤️❤️
2026-07-13 10:05:20
8
smddange
Sa'ad dex📊📊 :
ina fada sosai wlh nida itah 😁😁😁
2026-07-13 16:41:44
9
ahmadgusman197
Last kiing 👑👑 :
Over 1 week muna fada ynzu
2026-07-13 22:37:16
9
ysada631
YAHAYA SADA Almantawy :
aimin like
2026-07-13 10:27:34
6
mukhtarmuhammedsa
Mukhtar muhammed Sanyinna :
masha allah ubangiji allah ya bamu hkr da junanmu 🤲🤲
2026-07-13 12:05:46
7
dreal_ibson_g1149
Special_one-1149 :
Nidai wallahi ina matukar Son ki... kuma ina Qaunar ki matuqa.
2026-07-14 14:59:31
6
suleyado
suleyado :
wannan.gaskiya.ne👍👍👍👍
2026-08-13 06:55:18
4
usamaabdullahiyau
usamaabdullahiyau dmgr :
amma dai ku yan uwane
2026-08-21 16:41:47
2
To see more videos from user @mr_and_mrs_complete, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About