Dan Allah mallam ban fahimci na garin kwalba da za’a sa a ido ba🙏 jika garin kwalba din Za’a yi Sai asa a ido??
2026-07-29 19:40:55
1
Bambino :
Assalamu alaikum! Dr minene masoro nan ?
2026-07-24 14:28:59
1
pelé :
2026-07-15 13:01:50
3
ummu afnan :
Dan Allah maganin kalsium
2026-08-25 16:32:49
1
oum Amjad :
naciwan hakori Mlm d me zaa Sha masoron jikawa ko shayi
2026-07-24 16:35:11
2
Mansur Aliyu :
Masha Allah
2026-07-20 09:55:54
1
Luxe_by_Ruks_kn :
Dan Allah malam Na me asthma
2026-07-19 06:20:08
1
user56026006038702 :
masha Allah
2026-08-29 22:58:32
1
Khadeejah :
Allah ya biya
2026-07-21 09:59:06
1
it's twins :
Allah ya kyauta mlm
2026-08-22 21:02:42
1
umme best :
Allah yakara ma lfy da Imani amee
2026-07-20 16:16:44
1
m2fr :
Allah yasaka da alkhairi malam ni tun kafin inji wannan na hada da masoro da citta da kanan fari na dafa don Allah malam xan iya ci gaba da shan shi a haka ko in rarra ba din
2026-07-20 08:32:02
1
mupy356 :
ya ake hada shi
2026-07-27 07:43:37
1
mmn two :
sassaken kuka daa ggnnyn zogale d maasoro
2026-07-17 06:20:16
1
lawalrahina :
dan Allah in anhada dame ake sha
2026-07-14 20:06:33
3
To see more videos from user @salihannurmedicine, please go to the Tikwm
homepage.