@kymo_shotz: A gift wrapped in love. ❤️🚗 Happy 1st Anniversary to this beautiful couple! Wishing you both a lifetime of love, laughter, and endless blessings. Congratulations! 🎉
𝑲𝒀𝑴𝑶 𝑺𝑯𝑶𝑻𝒁 𝑵𝑮
Region: NG
Monday 13 July 2026 19:35:07 GMT
Music
Download
Comments
Najaatu Abdullahi bashir :
this is Ai 😂
2026-07-14 20:54:54
1
mommy sidrag :
Allah sarki mijina zai iyamin irin haka Allah ka wadata mazajenmu 🤲🏻
2026-07-14 05:53:30
405
Hadizatuu🌸🫧 :
Dazu na fito naga motar nan a kofar. Gidan baba dan baffa nice Allah sarki yau za’asa wata farin ciki😊
2026-07-13 22:45:27
95
far’is 1716 :
Allah yasa naci albarkacin manzon Allah aimin liking 👍
2026-07-13 20:26:25
375
sadeeq :
ya allah kabani ikon siyawa Mahaifiyata fiyeda wannan
2026-07-14 13:53:33
53
Furee’at glam :
Kanwata tace aunty kalli balloon naira hamsin hamsin anxuba wajan nawa😂nace kuruci dangin hauka ita ballon dinnefa damuwar👌Allah yasanya alkairi yasamu adanshinku👏
2026-07-14 06:32:40
109
Algoni mukhtar caps :
jimmy Carter gonar yadi congratulations mr and mrs 👏
2026-07-14 11:27:30
3
binta Usman Ibrahim @7 :
allah kabani
miji nagari🤲
2026-07-14 07:22:34
27
Sani Autos :
Jimmy carter gonar yardi
2026-07-14 15:19:49
1
Abbaty-Omar✅ :
anata Abun Arziki Muna wangale Baki, Allah yasa munada rabon Arziki duniya da lahira
2026-07-14 11:19:47
17
Ameenatuuu :
İnsha Allah Haka muma mazajen mu zasu mana Wannan surprise din🥹🙏🏻❤️
2026-07-14 17:16:09
10
SADEEQ FLASH :
Jimmy Carter
2026-07-14 05:33:49
3
Mummy yerima😍💖 :
wai don Allah wani irin addu'a kukeyi ne 🥹🥹🥹 Allahumma bareek 🥰❤️
2026-07-14 09:07:19
19
Dr sidiya :
Awwwn gsky an birgeni congratulations Yaya Abba Allah ya bar qauna
2026-07-14 10:55:40
3
Halifa Maqer :
Congratulations
2026-07-14 04:49:28
5
Eysher Khalil :
maxa suna ta siyawa matansu mota ya Allah ya auren damu alfarman manxon allah s a w 😭😭😭😭
2026-07-14 08:36:36
7
Maryam Aliyu :
Karinka dariya
2026-07-14 01:15:19
5
Zubaida salisu umar :
Allah yasa albarka
2026-07-14 00:13:46
6
bilkijibrin :
Masha Allah
2026-07-14 01:02:55
5
ABU—MUHAMMAD😇 :
Allah yasa ba kallo mukazo yi duniya ba
2026-07-14 01:11:55
5
hafstaylish :
Daga Ke Se Shi Babu Yan Awwwwn 😂 to mu munfada on there behalf AWWWWN 😂🥰
2026-07-14 07:39:45
6
YAYA MUTTAQA🥹❤️🦅 :
Masha Allah Allah kayimana arzikin da zamu farantama iyalanmu❤️🥰
2026-07-14 00:37:41
9
@Baba sad1q 6060 :
Waike yasa mata sukafi son masu kudi ne 😊❔
2026-07-14 05:47:45
6
🎀Fateemah🎀🍒 :
🥺🥺🥺Allah yasa muma wataran Amana surprise din Wanda yafi wan nan🤲🏻🥹🥰
2026-07-13 23:33:31
16
Marafa collection 🥰 :
@Marafa collection 🥰: @Marafa collection 🥰: Duk wanda yayi follow dina zanyi follow back
2026-07-13 23:40:47
6
To see more videos from user @kymo_shotz, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.