Barka da Safiya da Juma'a Mubarak! 🌙
💕Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa Barakatuh,💕
💕Ayyukanmu na alheri su samu karɓuwa a wajen Allah... Fatan kowa ya tashi lafiya a cikin wannan comment section mai albarka..💕
👍A yau Juma'a mai albarka, kada mu manta da muhimman sunnonin wannan rana:👍
....Salatin Annabi: Mu yawaita yi wa Shugaban Halitta, Annabi Muhammadu (SAW) salati.,,,
💕Allahumma Salli 'Ala Muhammadin Wa 'Ala Ali Muhammad.💕
🤲Suratul Kahf: Karanta Suratul Kahf domin samun Haske tsakanin wannan Juma'ar zuwa ta gaba....🤲🙏💯
2026-07-31 14:24:41
6
BABYN BABY 🤫😍 :
alllh y mudaceh arayuwar muh dan alfarmar annabih Muhammad s a w 🙏
2026-08-02 05:46:16
6
😎SAMSUDDEN😎 :
allah ubangiji yasa mudace
2026-07-29 22:43:36
7
Bilaal Kabir 🤗 :
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe 🥺
2026-07-29 07:37:37
7
ndotteey skater :
Allah sa mudace
2026-07-30 07:16:21
7
Ibraheem Musah :
Allah yasa mudace 😘😘😘
2026-07-30 04:45:11
6
Aliyos :
Wallahi kowa
2026-08-01 20:12:19
5
najeef.shaibu.kgy :
wllh hakane
2026-08-01 12:53:13
5
🤴 MUHAMMAD MAIDUGURI :
Allha ysa mudace
2026-07-31 16:12:22
5
kabeer mk :
yes
da so samune
hmmmm
2026-07-15 00:42:06
7
nairaboy209 :
Hello my frien
2026-07-22 22:52:10
7
S BOY KURMI :
mashaallah
2026-08-01 20:41:03
5
SLiszainab💞 :
Fine girl 💕
2026-07-21 14:27:21
8
🌺بن شعيب ٠٠١🌺 :
hmm
2026-07-20 20:01:13
7
Eedris 👑 :
Sweetheart
2026-07-14 11:43:06
8
@DAN___INNA_001_👿💦 :
Wannan gaskiya ne
2026-07-22 23:22:25
8
Yusuf ___Hassan ___Abdullahi :
hmmmm
2026-07-19 12:28:04
8
you are duit gei💐🥀 :
ya allah Fatan
2026-08-02 19:18:57
6
Mr Ib :
Hmm walahi kuwa Allah yasa mucika da imani
2026-07-30 20:04:10
7
user8682062863524 :
Masha allahh
2026-08-02 07:10:08
5
DAN BELLO :
muhammadur rasulullah
2026-08-03 13:28:27
5
real_AJ_ Bash-001 :
Allah yasamu dace
2026-07-31 08:57:50
5
al jameel Muhammad103 :
Allah ya yayafemana
2026-08-04 04:37:10
2
To see more videos from user @haleemertous_serdeyerh56, please go to the Tikwm
homepage.