@usman.collection.fta: Duk Mace me yawan abokiai maza ba wife material bace #CapCut #arewa__tiktok

USEE. BRO-TO-BRO😎
USEE. BRO-TO-BRO😎
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 14 July 2026 08:05:44 GMT
152464
32229
923
1093

Music

Download

Comments

princekhaleephaa5
Princekhaleepha5 :
Kana magana cikin hikima but kadaina zagi pls sabida wani time muna save musa a status zagin wani time din yana hanamu
2026-07-14 22:41:31
94
ibrahimbunawa
IBRAHIM ALI BUNAWA :
ga abun sakawa a status amma ina
2026-07-14 09:24:35
24
mahamadoumahamad33
🦅๛MahammaduGp🦅 :
duk wanda yaga bidiyon nan ya yi ma annabi salati dan allah
2026-07-14 23:02:19
65
s.g.a.s.h.i.50
@S G.A.S.H.I.🕋 :
2026-07-14 09:35:14
112
user2030686613160
Abdulrahman salihu gimba :
Shine maganar gaskiya
2026-07-14 08:31:33
51
umargarba6781
umar Garba Abdullahi Gtailor🤞 :
ai mutumina wllh niko zarginki nafarayi sai mun rabu
2026-08-29 20:23:02
7
bashirmg2tambuwal
Bashirmg2Tambuwal :
Ya faru Dani Saura sati 4 muyi aure nace na haqura wllh
2026-07-14 17:17:48
33
basharjabo001
B~Jabo :
bro kana magana cikin hikima Amma Dan Allah kadaena zagi sbd Muna dorawa a status sometimes zagin Yana hanamu pls
2026-07-15 09:17:25
19
user2341704848273
JABEER :
ba'a abota tsakanin namiji da mace
2026-07-14 09:01:18
23
legendsguys1
REAL GUYS ☠️💫💫 :
wanan gaskiya neh wlh bro to bro
2026-07-14 08:37:21
49
uzafauzee581
KAFINTA DUNIYAR AMARE🌍 :
ALLAH YASA MUDACE
2026-07-14 09:08:15
5
abachagavi309
Abachagavi396 :
Duk wanda ya yadda bro gaskiya ya fada ya danmin like
2026-07-15 05:36:49
36
danjaurofulani
Danjauro fulani :
Wanda yagane gaskiya yaki fada yayimin like brother Yanmata yazu Kam sai addu'a kawai
2026-07-14 08:21:27
37
abu_abdullahi_
ABU ABDULLAHI :
duk Wanda yayadda bro yanada hikima ya man like
2026-07-16 08:07:11
5
malikiabdullah30
𝑴𝒂𝒍𝒊𝒌 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍𝒂𝒉𝒊 :
😭wlh Gaskiya ne
2026-07-15 14:30:17
8
abdullahiadam23
A'A ABDULLAHIADAM💯💯 :
kajii gaskiya
2026-07-14 10:46:30
12
roo12baba0
ibrahimali9152 :
wallahyi Allah gaskiya yane Dan gida na bawae
2026-07-15 18:48:01
7
nazeer.l.isa
Nazeer 💫✨💥 :
yes bro
2026-07-14 09:23:56
5
turakeey6
🦅 𝐀 =𝐓𝐮𝐫𝐚𝐤𝐞𝐞𝐲 👑 :
Wlh ina sonta amma dole zan kyaleta 🥺🥺
2026-07-14 09:52:34
24
younouss155
Mr 155💯 :
yanzu don allah akwai mace ta gare kuwa hanya?? allah ya sada mu da su🤲
2026-07-14 10:20:06
17
md.abdoull
★彡 ABDOUL 彡★ :
wannan gaskiya ne wlh👌👌👌👌wife material bata abokai
2026-07-17 13:47:37
7
any7888809627044
Sa'ad Sale :
senio man kn burgeni Sosai wllh 😍🙏
2026-07-16 22:58:18
5
goje.0017
GOJE 001 :
Allah ya Qara Lafiya
2026-07-14 08:10:52
14
abdulumar632
💫ABDUL💫 BACKUP💫 :
wannan gaskiyane bro to bro
2026-07-14 09:26:57
6
bashir.sani.ibrah2
FTM 🌹🌹 bash :
muna godiya sosai bro
2026-07-14 09:37:38
6
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About