@aysha_miko: Kunce kunfison Sallama to sai ku dinga amsawa😅👏🏻 Sai dakuuu🥰

Maman Amal 👩‍🍳🎙️
Maman Amal 👩‍🍳🎙️
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 14 July 2026 18:54:31 GMT
112345
12392
411
496

Music

Download

Comments

yayakids_clothing
Yayakids_clothing :
Maman Amal ki Fada masu I got them covered “Yayakids making motherhood easier” karsu samu😂
2026-07-15 20:55:35
0
missdee596
mummy Aryaan&Arham :
clear road🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2026-07-15 20:34:26
0
fatimaadam8
Fatimaaa Adam / author :
My own kind of giving birth oo 😂😂 my first born haka na haifeta 😂😂
2026-07-15 17:05:01
0
hauwamuhd465
Hauwa'u Muhd ganduje :
ai wlh ko Ina bacci zan Farka inga jaririn bazan Kara haihuwa ba
2026-07-14 19:38:08
105
mamanmeenal88
maman meenal :
hanyar nan fa bakyau mmn Amal yau kwana na 17 da fitowa saida nayi labour na kwana hudu 🥹🥹🥹🥺
2026-07-14 20:30:43
30
queen_humayraa
Queenie👑 :
Rigijimjim maman Amal💃🏼😂
2026-07-14 19:04:14
48
thesaada
THE SAADA :
Nidai wata uku dasuka wuce da kyar na tsallake rijiya dabaya 😂😂
2026-07-15 07:57:16
15
mrs.abbakar18
Scents by meee :
Wlh nayi fatiha Nima nakuda taxomin da sauki Kuma haihuwar fari
2026-07-14 19:47:11
10
scents_by_asmee
PERFUME VENDOR IN GOMBE :
Nima fa haka nayi daga ni sai mijina ina ce mishi ba labour bane muna zuwa sai ga Kai ko 30mns bamuyi b na sauka. Amma dai inada pain tolerance kuma kunsan ana tsorata mutum sosai so I expected something more than that but Allah ya kawo da sauki Alhamdulillah. Allah ya sauki ko wace mai ciki lafiya ya raya yara bisa sunna
2026-07-15 09:28:49
6
adammusaabdullah6
hajara adamu :
sai bissmillah kafa 1000 ake tofawa a ruwa idan ba ashan rubutu,basai a lkc dayaba, sai tashiyar sallah kafa 9, sirrine na haihuwa kamar kashi, kuyiwa yata addua tarasu yau 3 dan Allah
2026-07-15 14:12:20
7
1sadeeqak
Best man :
saida na kwana 3 a labour room dakyar dan bakwaini na yafito
2026-07-14 23:22:02
2
shushumoh1
Aisha a Mohammed :
Kai masha'allah
2026-07-14 19:12:56
3
xahrahscloset
𝐗𝐚𝐡𝐫𝐚𝐡 𝐂𝐥𝐨𝐬𝐞𝐭𝐬 👗 :
Irin miyar nan nayi yau Yanxu nagama cin tuwo wlh😂❤️
2026-07-14 19:48:09
7
maryamismail982
maryam ismail :
wnn haka yake maman amal tamu ta gargajiya😂😂😂😂😂nice na fara kiran maman amal 😂
2026-07-14 22:21:35
6
deeej__
Katsina/Jibia ballondecor 🎈 :
Wlh kuma mungode😂
2026-07-15 15:41:14
3
turarebyleema
Turare by Leema :
Ni aii kwana na uku a labour room 😂😂 dayake inducing akamun
2026-07-14 19:35:50
9
oummnoor5
Matar zawj❤️🦋 :
Wallahi koni I can’t said najijiki Alhamdulillah haihuwan fari nafara labor 10 na safe nahaihu ukun yamma kuma nida mijina kadai mukaje asibiti 🤣gashi bawanda yakaini tsoro amma nabar mutane speechless
2026-07-14 19:47:01
7
marhabaonlinestore
Marhaba online store :
Gaskia hanya ba kyau 😂
2026-07-15 06:57:47
5
rukkystouch7
Rukkys~touch~Kano :
Sai dake Mmn Amal tamu maganar hayuwa fa ba Yanzu bah
2026-07-14 20:55:41
5
user137566224
fiddo :
😂😂
2026-07-15 08:52:50
1
_sumaiyya446
Queen 🥰 :
Muma munce saida ke Allah ya raya
2026-07-15 13:24:57
1
misbahu130
misbahu :
wllh Addua lokacin rainon ciki acikin ruwa Ko ba zamzamba Asha Bayan sallah asuba Asha a shafa darceeee
2026-07-15 16:18:33
1
bytwinkle_ng
Bytwinkle_NG :
Waalaikumusalam maman Amal, Allah ya raya jika
2026-07-15 15:31:27
1
ameena.haruna3
arabey 🌹 :
🤣Koh Mai zaki fada maman Amal bazan koma ba
2026-07-15 09:35:48
2
sahabs.candy.corne
Sahabs candy corner :
Maman Amal 😂
2026-07-15 15:20:18
1
To see more videos from user @aysha_miko, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About