yanda kasa wanna bawan Allah farinciki Ubangiji Allah yasadaka da Alkairi duniya da lahira 🙏 Allah yasaka maka da gidan Aljanna madaukakiya 🙏
2026-07-15 09:42:37
315
Skate Nurse💉🩺 :
😢🥲😢🥲Allah ka bani kudin da zanyi taimako
2026-07-15 09:49:20
171
Kabiru muhammad muhammad :
wanna riyace
2026-07-17 18:43:08
0
AMRESH CANDY'S 🧇🍡🍭🧁 :
Abinda yafi dacewa damu kenen wallahi tinda shugabbannin bazasutemakemuba mu sai mutashi mutemaki junan mu allah ubangiji yakara budamana baki daya kuma yasakamuku da alkairi🥰🥰
2026-07-15 07:14:01
185
Ummu :
Allah ya qara rufa asiri 🤲🏼
2026-07-17 16:20:42
0
Saeed Adamu Saidu :
senior man
2026-07-17 19:42:09
0
Suleberry :
May Allah reward you
2026-07-17 15:16:04
0
Tukur,Bala,Angon,maerabo 💔🙌 :
Who go help you no go strees you 💪😢💔
2026-07-15 11:27:37
43
OumMamee44 :
Allahu Akhbar
Kaima Allah ya kawo maka taimako a lokacin bukata
2026-07-15 06:29:58
52
𝔉𝔞𝔱𝔢𝔢𝔪𝔞𝔥 𝔄𝔲𝔱𝔢𝔯💜 :
Another day to cry over a stranger 🥹🥹Allah yabiyaka da gidan aljanna
2026-07-16 21:54:40
2
Yusuf saminu :
wlh se kuka nake ni kadai
Ubangiji Allah yanda akasa wannan bawa farin Allah ka farantawa wanda yasakashi
muma Allah ya bamu ikon saka Al'umma a farin ciki 😭😭😭
2026-07-15 14:39:03
20
abbarh habib :
yadda ka taimaka mai allah y taimaka ma
2026-07-14 19:49:34
17
HIKMAFARMS :
wannan ba taimako bane
2026-07-15 15:01:27
6
queen ZUBY Eco craft :
Kai alhmdlh a jiharmu ta katsina. anfara wannan Allah yakara sutura matabbaciya y rahman 👏
2026-07-16 10:24:29
10
shamsudden a ahuta :
allah sarki salman namu munagodiya allah yasakafihaka
2026-07-15 12:06:49
5
ummul farouq :
yau nafara ganinka Amma nama addu a sosai wlh
2026-07-15 10:28:01
6
Abdul rahaman Muhammad :
yadda kattai makeshi Allah yatai makekah
2026-07-15 05:33:00
16
baby :
y ubangiji allah kaiwa wannan bawan naka abinda yakewa mutane kaimasa abinda zato baitaba zataba ka kulada rayuwarshi y rahmanu
2026-07-15 18:13:01
7
mujaheed37 :
wallahi abin ya karayarminda zuciya
Allah ya bamu ikon taimako daidai ikon da Allah ya hore mana
2026-07-15 12:30:09
8
hasbunallahu wani'imal wakeelu :
wato ubangiji kadaine Zai Iya biyan wannan bawan Allah da wannan farin cikin Daya jefa bawan Allah nanan🙏😭😭
2026-07-15 07:48:35
10
user3635736509331 :
gaskiya yanzu mutanan arewa kunfalka daga kwana hakane yakamata kuzingama masu karamin karfi bakuje kuginamasu massallaciba kokuma kukaisu makka😭😭😭
2026-07-15 07:13:32
12
Marakisiyya Rano :
Allah ya cigaba da taimakonka kamar yadda kake Taimakon mabukata
Allah ya tsare Maka iyalanka 🤲
Allah ya Jikan Iyayenmu 🤲
2026-07-15 07:52:54
7
Maryamarh⚜️✨ :
Masha Allah
Yaya sulaiman Gafai Allah ubangiji ya qara Maka budi na alkhaeri duniya da lahira
2026-07-14 19:47:09
5
To see more videos from user @salmangafaifoundation, please go to the Tikwm
homepage.