Duk wanda ya fahimci
abunda yake fada haka
ne yayi min like
2026-07-15 02:30:43
91
S-MAN Kraftswears :
This is the best video an entrepreneur wil see today walh
2026-07-15 05:38:44
17
muhsin Ahmad :
ya maganar ruwa interest
2026-07-15 06:42:39
6
anas Tafashiya :
wlh oga gaskiya kafada kamar yanzu nagina table water factory amma mota kurkura ce kadai matsalata Kuma karfina yakare Dan allah yร zaayi atemakeni
2026-07-15 10:34:04
9
AmazingScentByBadizon :
Life is worth risking
2026-07-15 15:41:50
3
Sarah Egye :
I need this man handle please ๐
2026-07-15 21:49:08
1
H.U fashion design ๐โฆSNGโฆ :
Allah yasawa nemanmu albarka ๐๐๐๐
2026-07-16 09:24:19
4
Shamsiya Zakari :
More explanation on that monogram please ๐
2026-07-16 09:33:22
6
Fx uthman :
Living Nearest to your business or workplace is very important and your explanation is correct
2026-07-17 14:48:50
7
GIDAN YARA :
Dan Allah ya ake neman kudi wallahi Ni na gaji da nema๐ซ๐ข๐ฐ๐ฅต๐ก๐คฏ๐ญ
2026-07-16 21:47:50
1
Naseer Umar Aliyu :
gsky ni sai yau naji me irin lissafina
Allah ubangiji yasa Albarka
2026-07-16 21:19:14
4
dan ali & manager fashion com :
akwai kudin ruwa
2026-07-15 00:08:16
5
Yusuf nasiru usaini :
wannan gaskiyane
2026-07-16 11:57:17
2
Abuhari :
Masha Allah
2026-07-16 07:49:34
2
momhydar collection :
Allah ya saka da alkhairi
2026-07-15 22:11:29
2
tasiulawan1 :
muna Godia sir
2026-07-17 08:28:53
1
napry :
Alhamdulillah samun irin wannan ilmin ko a littafi ba lallai ba, ni ba tela bane ko someone into fashion ni photographer ne daga Zaria amma jawabin da kake yi har na ga wasu mafita ga kungiyar mu ta masu hoto sannan kuma na samu wasu ilmin da zan taimaki kai na
2026-07-15 16:27:28
10
Anas Mai agogo zamfara gusau :
Allah ya biya
2026-07-15 21:47:02
2
HijabsCorner Zaria :
Gaskiya kana ilimantar damu๐
2026-07-16 20:30:20
2
ismailabubakar2018 :
ya Allah ya kara basira๐๐
2026-07-16 09:50:08
2
Fatima Zahra Tabiu (Mrs) :
Gaskiya kana kara min ilimi
2026-07-17 14:18:07
2
yahya Muhammad :
mungode Allah yasaka da alkhairi
2026-07-16 19:51:19
2
ORPHAN GIIRL88 :
Allah yasaka da alheri
2026-07-15 19:44:25
2
Abu sudais :
Adinga tunawa kawai mutuwa
2026-07-16 05:01:35
2
To see more videos from user @kalamuwahidsewingmaching, please go to the Tikwm
homepage.