ubangiji Allah yakara yarda da Rahama agaresu amin ya Allah
2026-07-20 10:08:01
4
Abdulbasid Ismail :
Allah yakara tsarkake zukatan mu
2026-07-15 23:14:10
3
MM ALI :
Wlh mutanan makaryata ne gabadayansu mallamansu da jahilansu basajin kunyar karya A ina wannan tsohon yake Kuma tun lokachin meyasa ba,aji ba properganda Bata Aiki yanzu