Pls Narasa ta inda zandinga jin novel na ji tunda nayi iphone amma banda youtube da avidmate nake dakkowa yanzu kuma wayan yaki daukan vidmate masu iPhone kutallafa😩😩
2026-07-15 22:44:55
0
Zubaida umar🌸🌸 :
Pls wanda yakeda shi ya turamin
2026-07-15 08:20:33
2
fatima ishaq :
yasuna novel dinnan please
2026-07-14 21:49:16
2
ummuyasminsani :
Dan Allah ya sunan littafin?
2026-07-15 06:09:49
3
mk_best_kayanmata :
wlh yayi dadi amma la ba’asa yasauyi da alhakin mu da suka dauka