Malam ka kwantar da hankalinki, Kai ne Gomnan Gombe inshaAllahu
2026-07-15 06:56:19
12
illiassouchaibou :
pantami technology😅
2026-07-15 06:37:36
1
mustapha jp :
kagama ihunka insha Allahu saika fadi
2026-07-15 09:47:18
3
Abberh :
Malam fa yashirya adawa
Allah yayijagora Prof.
2026-07-15 07:28:33
2
Halima Mohammed :
wato siyasa masiface.Allah yarabumu da mummunan kaddara
2026-07-15 06:59:52
4
yusufgali615 :
munawa malam fatan nasara insha Allah gambe sai malam
2026-07-15 10:04:51
1
black gold :
sai Jamilu in sha Allah
2026-07-14 22:02:06
8
444 :
ashe ka iya wanan abaya? wato kasarmu bazata taba cigaba ba saboda personal interest shin kanada wanan hanyoyin ilimin har akabari kasarmu ta shiga cikin hali allah yasa mudace.