@hafinitycinematics: PART 4: Jawabin Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Gombe a Jam'iyyar PDP, Professor Isa Ali Pantami, yayin ganawarsa jagororin Jam'iyar PDP a garin Kumo, dake Ƙaramar Hukumar Akko, a yau Talata. #Pantami2027 #PDPGombe #Akko #Kumo
Hafiz Aliyu Kabade
Region: NG
Wednesday 15 July 2026 08:49:44 GMT
Music
Download
Comments
aesha_hassanbackup :
Innallahi 😭Malamai Su fara siyasa Yanzu waye zai rika wa,azi 🥺
2026-08-02 09:49:42
79
C H A I R 〽️ A N :
Buhari Ya Tafi Buhari Ya Dawo
2026-08-01 20:29:22
116
khaleelnuraabdull :
Buhari ma da haka yafara ai🙄
2026-07-16 08:15:00
76
2k ahmed :
Allah daiyahana karya
2026-07-15 15:19:51
25
Yúsí ne shàhít :
Mutun ɗaya ya rage ♡ 999.9K
2026-08-04 19:48:00
7
FEEDY GIDA KAMSHI :
Insha Allah mllm watarana har president sai kayi
2026-08-01 15:19:40
9
GAMBO ALIYU BKD :
Insha Allah gombe ta malam ce 🙏🙏🙏🙏💯💯💯💯💯
2026-08-02 06:55:46
13
Yusuf musa :
Gombe ta mallam ce inshallah
2026-08-01 16:35:21
7
user48617761634786 :
Allah ya idda nufi mal
2026-08-02 18:48:34
5
@Yammar😍 :
Wlh mallam kana basu tsoro😂
Gombe sai mallam
2026-08-02 14:55:06
5
MAN________HASSANU :
wallahi nazata ace 100m
2026-08-01 10:31:09
5
Abbas Golden boy ✅♥️✈️ :
Gombe ta malam ce inshallah
2026-08-01 17:11:23
5
Tayyib :
Gombe ta Mallam ce
2026-07-31 19:53:33
5
Abdulhadi Haladu :
masha Allah alhamdulillah Allah Kara daukaka
2026-07-15 09:47:18
12
Nigerian Army :
insha'Allah
2026-07-24 21:28:53
9
Adam Saleh. :
Malam kaji tsron Allah 😭😂
2026-07-16 15:07:19
15
DEEN :
Allah yasa gaskiya ne
2026-07-16 15:53:13
5
Aminu Dumbulum :
bamayi
2026-07-16 11:51:03
8
Ibrahim Matayassara :
Allah maka gwamnan Gombe Malam
2026-07-15 19:22:25
6
asaleh :
inshaalla
2026-08-03 21:07:24
3
🇺🇸king danqasa001lissafi🇺🇸 :
Masha Allah
2026-08-04 08:31:27
2
Habou kiriff :
👍👍👍👍
2026-08-02 18:59:05
2
To see more videos from user @hafinitycinematics, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.