I refuse to listen to that preaching.... get married and things will change
2026-07-15 18:34:44
0
TEXTILE SPACE :
zamu dama wa yaron kunun gero😂,
2026-07-15 12:59:03
149
__junju_ :
That doesn’t matter it depends on the life style you choose
2026-07-15 18:00:12
1
Amsad❤️🇶🇦🇦🇪 :
Pampers na the worse 🤣🤣 6 pampers a day
2026-07-15 14:23:20
76
JUSTICE ♎⚖️ :
my two daughters rejected it so bro no be every child takes it
2026-07-15 20:23:53
2
E M P :
Lokacin da kayi aure kana da kudi?
2026-07-15 18:10:16
50
Rabi,atu :
tabbbdijannn wlh alhamdulillah mijina Yana da hali sosai kuma siyanshi bazai gagareshiba Amma wlh da nono kadai nake rainon yarana har su isa faracin abin ci kuma yara tabarakallah Masha Allah bullbull dasu
2026-07-15 09:46:10
76
Adorablecuts :
Kai ka saya ko anam 🤣🤣Idan anam ce a bincike price din 🤣🤣🤣
2026-07-15 18:39:18
20
@Ukasha13 :
I swear my bro
2026-07-15 14:50:01
0
Skprettyshop01🛍️🛒 :
Yaran ku basu Shan kunun waken suya ne😩😂
2026-07-15 18:01:25
8
Tasneem 🥀💜 :
tab wlh Mahnoor akwana biyar tagama dashi😅
2026-07-15 09:01:56
30
feedah's luxury :
exclusive breastfeeding is d best
2026-07-15 17:51:55
1
zaks2022 :
wai dole ne sai an bawa yara formula?
2026-07-15 18:44:33
9
zeemama :
me yafaru da kunu😂🤣 da samiya ba sugar akwai napkin akwai paracetamol in yaro yayi rashin lfy 50k ba kudin magani akwai Rubutun sha kaka ta tana bada wa sadaka ne Rubutun 😂🙏
2026-07-15 16:20:05
7
mamis collection :
me amfani maman shi to bata shayar dashine
2026-07-15 18:52:22
5
rasheedaabubakar7 :
what abou exclusive breastfeeding
2026-07-15 10:11:43
6
Kabir Nabealah 🌹 :
omo I come dey fear o 😂
but they say child na blessing nah😂
2026-07-15 09:02:56
6
kopha :
Available
2026-07-15 21:07:57
0
Oum Zarah 🥰❤️ :
Diyata batasha milk ba. Only breast milk for good 6month and
2026-07-15 15:11:36
6
Haleemarhtu Sadeeya :
Smart gold Ce koh
2026-07-15 19:33:56
1
hafsat auwal :
16yrs back this tin of SMA was 1500
2026-07-15 20:39:43
3
khadijatou 💞 :
Wai yanzu ko haka ake yayine bawa Yara madara Nima idan na haihu ince sai madara naga wata kawata ga ruwan nono Amma madara take badawa🥰
2026-07-15 19:46:17
0
gumelian :
Me ya faru da koko?
2026-07-15 19:55:01
3
silat :
ni yarana suna shan kunun jan dawa kuma suna lpy Masha Allah
2026-07-15 19:27:00
1
Osama isah kamba :
dole sai yaro ya Sha wannan sannan zai rayu? Allah ya jikan iyayenmu basu Sha wannan ba Kuma wallahi sunfimu lafiya
2026-07-15 16:06:38
0
To see more videos from user @ur_marriage_experience_, please go to the Tikwm
homepage.