@engrabdulllahi.ad: Shin ya halatta amfani da laya ? Addu'ar hana barin ciki !

Engr Abdullahi Adamu
Engr Abdullahi Adamu
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 15 July 2026 12:53:12 GMT
84167
8775
131
393

Music

Download

Comments

halymalawal
Halima baby :
na farko bari 2months na biu na haifa 9days ya rasu na ukku bari 3mnths Allah kbmu masu albarka
2026-07-15 22:30:34
62
framesvendor
Frames Vendor in Dutse ✅ :
Taje a mata daurin mahaifa nima Anmin kuma ba mtsalar komai Amman na haihu babyn ta rasu washe gari 😭😭😭
2026-07-15 13:51:19
25
mrs.ayub51
Mrs Ayub :
Aslm Dan Allah malam atemaka mana da adu a nayi har so biyar acikin shekara daya
2026-07-15 20:30:33
8
user8617161405023
zee Amadi :
Allah ya bani haihuwa alfarmar me albarka alfarmar annabi muhammad s.a.w
2026-07-15 19:40:56
11
rahamatibrahim565
Ibrahim rahama :
aslm dan allah maye hukuncin wanda yakeyda matahudu saiyadau daya yatafida itakudu saiyai shekara buyu kodaya baijegidaba allah yakarawa malam lafiya
2026-07-15 16:29:22
2
salmacake0
Mvie❤️ :
assalamu aleikum dan allah inada tambaya da malan yaza ahi
2026-07-15 13:01:02
1
amistyaliyu111gma
[email protected] :
Dan Allah Nima atemakeni da adura nna Nima haka nake fama nayi bari har sau biyu
2026-07-15 20:37:19
1
zynerbmb
zynerbmb :
: Dan Allah Ina zan aika tambaya
2026-07-16 15:16:31
1
asha.h84
Asha H :
slm ykk
2026-07-16 18:36:12
2
asiya.jibril62
pretty 😍 :
Allah ubangiji kabamu haihuwa me albarka 🤲😭
2026-07-16 10:30:53
2
user3230376618615
baby :
allahumma amin ya rabbi
2026-07-15 19:07:43
2
farhat0837
Fatima's I M collection's :
Dan Allah abamu shekara 2nayi sau 4
2026-07-16 08:26:00
2
royalmarkbysafiyyah
royalmarkbysafiyyah :
Dan Allah a mana posting
2026-07-16 00:58:02
1
oumzarah
maman fatema sokoto kayan mata :
dan Girman Allah abamu matsalar da Muke fama da ita kenan wllh yanzu haka ina CIKIN damuwa 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-07-16 09:32:58
4
user8250297685965
fatima :
2026-07-16 07:55:54
2
belji.couture
BELJI COUTURE :
Dan Allah muma a taimakamana da adduar
2026-07-15 20:24:33
1
ammi_aadil01
Ammi Aadil Mart :
Allah y saka d alkhairi
2026-08-09 08:10:26
1
iddrissahmed4
Iddriss Ahmed :
Ameen
2026-07-15 20:45:55
1
husnahcollection0
Husnah Collection :
Mlm inah d tambaya njezanmaka DM kuma nga akulle
2026-07-15 19:33:23
1
aishamuazuusman
Aisha Mu'azu Usman :
dan Allah ataimakamin
2026-07-15 19:32:11
1
ummuamir69
ummeia2 :
insha Allah nayi damarar barin duk abunda Allah bayaso ya Allah ka taimakeni🤲
2026-07-15 20:53:26
1
z944673
z :
Amine Amine ya Allah
2026-09-08 08:43:47
0
dijah3029
deejah 🥰 :
Dan Allah ta Ina zanyi tambaya
2026-09-12 23:03:14
0
z944673
z :
s. a. w
2026-09-08 08:44:08
0
zainabmuhammad07
user9450924315277 :
slm mlm muna bukatar addu ar muma
2026-07-15 20:33:18
1
To see more videos from user @engrabdulllahi.ad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About