kowa sai yajira wlhi Allah yakara lfy gwani habeeb🥰🙏
2026-07-16 20:11:39
6
IBN ALI Algumawee :
gwaneeee namu Mai Albarka Allah yasa saka mako Aljanna ce 🥰🥰🥰
2026-07-15 23:12:48
5
Ibn lawan :
Allahu Akbar
2026-07-16 16:20:36
4
sir.....imran :
Wllh duk kasa gashin jikina ya tashi Allah ya karama lafiya imam 🫂🥲
2026-07-16 15:59:24
6
Yahanasu Jamilu Oum Husna :
Laila ha illallah
Gwanee duniya ne💖🥰
Allah yaqara ma rayuwa albarka
Golden Voice din kenan
sai inkwana inaji batareda qosawa ba
Allah yabarmu da Alqur'ani da mosyansa