@trtafrikaha: Kasashen Afirka sun zama babban jigon manufofin kasashen ketare na Turkiyya, musamman a fannonin tsaro da ilimi, tun bayan yunkurin juyin mulkin da aka dakile na ranar 15 ga Yulin 2016, wanda Kungiyar Ta'addanci ta Fetullah (FETO) ta shirya. Bayan murkushe yunkurin juyin mulkin, Turkiyya ta dauki matakin gaggawa domin fadada alaka, inda ta kafa kawancen siyasa, soji, da na yaki da ta'addanci domin tarwatsa hanyoyin sadarwa na FETO a fadin nahiyar. Babban abin da ya jagoranci wannan yunkuri shi ne huldar diflomasiyya ta kai-tsaye tsakanin shugabanni wadda Shugaba Recep Tayyip Erdoğan ya jagoranta. Shugaban na Turkiyya ya gabatar da kwararan shaidu ga takwarorinsa na Afirka da ke nuna cewa FETO barazana ce ba ga Turkiyya kadai ba, har ma ga tsaron kasashen da ta shiga cikinsu. TRT Afrika ta yi nazari a kan yadda dangantaka tsakanin Turkiyya da kasashen Afirka ta ci gaba da bunkasa shekaru goma bayan murkushe wannan yunkurin juyin mulki.

TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 15 July 2026 13:18:57 GMT
9052
894
19
6

Music

Download

Comments

kanuwul.277
M.king.✨️👑 :
American maciya amana
2026-07-15 18:52:26
0
ahmadmusa146
Bin musa :
Allah ya kiyaye gaba
2026-07-15 15:55:25
0
m.a.bindawa
M A BINDAWA :
🙏 Allah yakiyaye
2026-07-15 15:22:48
0
official_daddy10
Official (DADDY) :
Allah ya daga muslunci
2026-07-15 20:52:29
0
11mahamm7
REAL_ MUHAMMAD ikko :
arm
2026-07-15 14:11:48
0
awalou.hassn6
Awalou Hassn :
🥰🥰🥰
2026-07-15 19:27:07
0
habilou213
Habilou :
❤️❤️❤️
2026-07-15 17:02:28
0
habilou213
Habilou :
🥰🥰🥰
2026-07-15 17:02:10
0
bankolle
Bankolle-kgg :
🥰🥰🥰
2026-07-15 16:29:57
0
mr__maishake
mr__maishake :
👌👌👌
2026-07-15 14:31:49
0
lawanmadamstar
Lawan_M_Adam :
🥰🥰🥰
2026-07-15 16:09:59
0
nijargida5
ansulak me zamani :
✌✌✌
2026-07-15 14:15:26
0
tmadou7
nana :
✌️✌️✌️
2026-07-15 19:23:44
0
okashe.oo1
Mahammad jidda :
🥰🥰🥰
2026-07-15 14:11:47
0
saminou.447
saminou 447🥇 :
🥰🥰🥰
2026-07-15 13:48:42
0
mahamadul.mahy
Mahamadul mahy :
🥰🥰🥰
2026-07-15 13:36:17
0
bashir.ibrahim293
Bashir Ibrahim :
🔥🔥🔥
2026-07-15 13:33:26
0
0540788210nassirou
nassirou ni fadima :
🥰🥰🥰
2026-07-15 20:29:37
0
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About