malama Ummi maina Allàh Yasa kina cikin jerin hurul eni na Aljanna ki gaishe da mamá da Abban ki Alláh Yàsasu Aljanna Firdausi Allàh Ya Rayamu Akan sunnah Allàh Ya karbi Ranmu cikin sunnah Allàh Yakara Lafiyá da suttura da ima
malama Ummi maina inakwana kin Tashi Lafiyá mama da Abban ki sun Tashi Lafiya Allàh Yakarawa Rayuwar ki Albàrka Alláh Yakara dauwamar damu sunnah Manzo sallallahu Alaihi waalihi wasallam sak Tauhidi sak