@zayyanuasale: Mai Girma Gwamnan Jihar Neja, Manomi Umaru Mohammed Bago, ya gudanar da taron ruwa da tsaki tare da shugabanni da jagororin ƙananan hukumomin Mariga da Mashegu, inda suka yi zama da shugabannin tsaro domin lalubo hanyoyin magance matsalolin rashin tsaro da suka addabi yankunan. Allah Ya kawo mana ƙarshen wannan matsala, Ya ba mu zaman lafiya, lafiya da kwanciyar hankali a yankunanmu da ƙasarmu baki ɗaya. Ameen.

zayyanuasale
zayyanuasale
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 15 July 2026 19:50:35 GMT
10733
1144
19
18

Music

Download

Comments

billymaigusau3
mamar ummulkhairi :
my choice ❤️🥰🌹
2026-07-15 20:32:17
1
user183412380152
MAHMUD IDRIS BIDA :
ALLAH YASHIYEKU
2026-07-15 19:58:08
1
ebraheem2254
ebraheem :
sai bago
2026-07-18 11:19:18
0
haruna.salphat
Haruna Salphat :
Allah yai maka jagora
2026-07-17 06:40:20
0
fatimabakhourmaiduguri
FATIMA BAKHOUR YAR MAIDUGURI :
The king governor of Nigeria bago 4+4 insha Allah
2026-07-16 09:48:05
0
user4997216905924
Bukar Kalusa :
I'm from Yobe State, but I support Bago
2026-07-16 06:03:11
0
user2904216188711
user2904216188711 :
allayabaka mulkinneja🥰
2026-07-16 23:05:46
0
sheikbetah1
𝑆̮̑𝐼̮̑𝑅̮̑___𝐵̮̑𝐸̮̑𝑇̮̑À :
Allah ina son wannan bawan Allah bagu ❤️❤️❤️
2026-07-15 20:03:26
1
shehinigerstate
SHEHI ASIMA BEJI :
Bago again ✌️
2026-07-16 10:56:57
0
abbas.abdullahi906
Abbas Abdullahi :
g
2026-07-16 21:48:56
0
umarabdullahi8765
Umar Abdullahi :
👍
2026-07-16 16:23:22
0
babagana7725
babaganaGMC :
🥰🥰🥰
2026-07-16 07:09:04
0
legendaryhamis
legendaryhamis :
🥰🥰🥰
2026-07-16 00:51:21
0
hajji_bida
BAGO 2027 :
🥰🥰🥰
2026-07-15 23:57:08
0
bugbafu3
Bugbafu :
🥰🥰🥰
2026-07-15 19:58:52
1
ilafifa
samaila :
🥰🥰🥰
2026-07-16 16:45:03
0
To see more videos from user @zayyanuasale, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About