@angelmeemah143: Allah ya jikan iyayenmu, ubangiji ya gafarta musu alfarman annabi da alqur'ani 🙏😭#creatorsearchinsights #libya🇱🇾 #VoiceEffects #arewa__tiktokers💗💗hausa #Ai
Oh God, forgive him and make his abode in Paradise, Lord of the worlds 🥹🥹🥹😭😭😭😭💔
2026-07-18 17:42:21
0
@khadaja Adam Abdullahi 77 :
I miss you so much
2026-07-17 14:51:26
0
ramlataminu782 :
Allah ya qara haska makwancinku iyayenmu🥺🥺🥺 kullum ina cewa inaga Yana raye nafada masa damuwata Koda ace zanji sanyi kadan😭😭😭😭😭 innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah ya qara mana hkrin rashin da muka dade cikinsa 🥹
2026-07-17 07:48:54
9
hassana :
Amin Rabbal Alamin 🤲
2026-07-17 16:30:02
3
💞JANNAT💞⛳️ :
Allah ya jaddada rahmarsa agareku iyayemmu🙏🙏🙏😭😭😭💔💔💔
2026-07-16 09:24:04
12
ramlertsokoto1 :
Allah yajiqanka babanah🥺
2026-07-17 10:23:36
3
Hamidou Amadou :
Allah ya kau Rahma ga kabarororin mahaifan mou
ameen ya hayyu ya qayum
2026-07-16 18:28:05
7
Hamisumayaki Sarki :
😭😭😭
2026-07-17 13:44:22
1
Mecca :
Ameren
2026-07-17 04:31:10
1
koso buhari :
ameen ya Allah
2026-07-17 04:43:11
1
Firdaus Amina :
Ameen 🤲🤲🤲
2026-07-16 20:12:52
1
soja 022 :
baba 😭😭😭😭😭😭
2026-07-16 20:54:31
1
ummi :
🥰🥰🥰 amen ya Allah
2026-07-16 17:29:40
2
Fatima Sulaiman :
Amaan
2026-07-16 23:52:16
1
MUKHTAR :
amen ya Allah
2026-07-16 22:18:48
1
Yusuf Danmakah :
2026-07-16 19:49:48
2
😻💞🤴Eshert💯💗💫 :
Amin ya allah
Allah yasa kana cikin aljannah firdausiiiii😭😭😭😭😭😭
2026-07-16 19:02:53
5
Masoyi AnnaBi 113322 :
amen ya Allah 🤲🤲🤲
2026-07-16 18:48:29
1
T.raf.son :
Allah ya jikan.mahaifanmu.da.rahma
2026-07-16 19:44:53
1
Safnah Edreex🥰 :
Allah kagafarta wa iyayenmu kasansanya masu makwancinsu hakika maraici bayada dadi😭😭
2026-07-16 22:20:13
4
Mama-xeey collection :
Allah ka jiqan iyayanmu Ka yafemusu kurakuransu, Allah ka sabinta musu rahma, Allah ka ni'imtasu da duk wata ni'ima da kake rabawa bayinka tsarkaka Amen 🤲💖
2026-07-17 08:19:18
4
To see more videos from user @angelmeemah143, please go to the Tikwm
homepage.