1. Menene Kegel Exercise?
Wannan wani nau'in motsa jiki ne da aka tsara na musamman domin karfafa tsokar da ke tallabar mararraba, wato Pelvic Floor Muscles (tsokar dake kasan kwankwaso). Wadannan tsokoki su ke rike da mafitsara, hanji, da kuma mahaifa (ga mata).
2026-07-16 21:36:11
6
Abba Zaid 001 :
Ni kuma na biye mata sai tsutstsukewa nake🤣🤣
2026-07-17 00:10:42
3
muhammadbasiru2 :
nasake nayi tusafa🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2026-07-17 13:09:28
3
Gen-z mu'allimer :
shin kunayi kuwa ko sauraro kaw a i kuke
2026-07-16 14:40:57
3
@Bashow_____ bash :
a tsuke a saki a tsuke a saki
2026-07-17 14:29:00
2
Uthman :
mukuma idan namu yatsuke ai bamagana
2026-07-16 14:48:44
2
Sk collection :
A dawo dani kullum please
2026-07-17 14:36:50
2
abdulrashid sulaiman fagge :
wallahi hakane wannnna ba kowa bane zai gane
2026-07-16 23:25:06
2
pending billionire💰🇾🇪 🇳🇬 :
wallahi nafara fitarda maniyyi😂😳
2026-07-17 16:18:51
2
zakariya m rufa,i :
Atsuke
2026-07-17 06:38:26
1
issoufwais :
walay nigeria ta jagwolgwole...
2026-07-17 11:12:43
1
abdulqadir محمد :
ni yanzuhaka inajin fitsari
2026-07-17 11:09:52
1
Abba6181 :
How many times zamuyi in a day and for how long zamuyi
2026-07-17 10:30:13
0
Na-lele 🌹💞🌹 :
💞💞💞
2026-07-16 15:36:34
1
Ishaq Bin Muhammad dkt :
aykuwa na tsuku har karshe
2026-07-16 16:43:09
1
MAI FADA (Q) :
malamar fitsari kenan
2026-07-17 08:09:38
1
M Dan Almajir :
da wane hannu akeyi nadama ko na hagun?
2026-07-17 20:08:31
1
IBRAHIM GARBA IBRAHIM :
squeeze and release
2026-07-17 01:47:05
1
hamisu abdullahi :
👍
2026-07-17 01:34:43
1
Malam mai ramli abuja :
Allah yabamu ikon kulawa da sallah akan lokaci
2026-07-17 17:53:44
1
Shehu Ali :
Kai nifa nagaji da tsuke tsuken nan
2026-07-17 18:55:31
0
To see more videos from user @naila_aleeyu, please go to the Tikwm
homepage.