nikam ita sultana batasan mayafinee koh duk gayunee hakan
toh de Allah karo soyaya yabakuu zamann lpy
2026-07-17 07:49:39
5
ummufaux :
iko sai Allah,shi mijin y saka mayafi,ita kuma matar babu mayafi, Allah y shiryar da mu baki daya
2026-09-20 17:35:25
1
abby slele :
ko mayafi babu mijiki yanaji babu dadi kowa da mayafi amma ke babu mayafi
2026-08-14 08:51:59
0
Surayya Aliyu :
i really like this woman princesses sultana
but haushina daya da ita bata saka mayafi a matsayun ki na matar aure kuma gidan manya matar yarima kora karamin ne gsky ya kamata kina wasa tinda hakan ba zai hana aga kwalliyar taki bah sa da keta gidana inayinki
2026-08-10 10:38:53
1
maman nanah :
wlh kozai shekara Ahaka zan tsaya🤭😂
2026-08-13 21:19:36
1
FULANIA COLLECTION. :
Dan Allah a dinga samata gyale tunda dai basarakiya ce
2026-07-20 16:03:02
1
batoolthread :
koh da wasa bazakaga sultana da mayafi bah
2026-08-08 21:39:25
1
BOBO NIGERIA LIMITED :
Allah ya bamu kudi kaga matar Ashraf kara zama budurwa take
2026-07-20 22:29:46
1
Amina Abdullahi :
Miji da mayafi amarya bude😂
2026-08-30 08:27:18
0
To see more videos from user @adabo020, please go to the Tikwm
homepage.