Wlh sallah biyar din nan kullun sai nasashi a addu'a,wlh har yayana ma dabasuzo duniya bah kullun sai namusu addu'a sbd inaso rayuwan yaranmu yayi albarka
2026-07-17 12:11:25
2
💎Mar'atussaliha🤍💎 :
Na daena mishi addu'a yanzu😂
2026-07-17 00:24:44
4
L🦋U🦋L🦋U :
Allah yasa mudace Allah ya mana xani Na alheri kawai ba A magana ai
2026-07-17 08:09:52
6
Gentle 🫨🫨🫨 :
kuma wllah bro akwai su amma kadan ne matsalar
2026-07-17 07:00:51
2
NUCEEY CHOCOLATE 🍫🍫💯✅ :
Ya aziz😭😭shalele ALLAH dai yamaka albarka👏👏
2026-07-17 08:56:35
4
Mrs serdiq🥰🫶🍂 :
Shalele munaji dakae kasan kan mu sarae 🥹
2026-07-16 17:55:37
7
small beb 💞💞 :
wasu maza Basu gani aiy bro 🥹🥹 Allah yasa mudace 🤲🤲
2026-07-17 08:48:25
4
princess hala✨🎀 :
sai kawai nafara sa saurayi a addu'ah kafin iyayena tab cinkai😂😂🤣
2026-07-17 09:14:20
4
rukayyatou :
Mata tagari zaka samu inshaallah shalele 🥰🥺
2026-07-17 00:16:51
7
ILHAM :
Wlh kuwa
2026-07-17 06:25:44
2
Ummisalma Ismail :
Wlhy da gaskiya
2026-07-17 08:26:08
1
🦋 :
wlh kooh❤️❤️❤️❤️
2026-07-16 17:37:33
5
OFFICIAL GOYA JNR 001 :
Allah yahurewa kowa kudi yasai bindiga
2026-07-17 09:51:17
1
Mühammad :
Wadannan sune mata nagari kenan 💯
2026-07-17 04:46:06
2
jidderhtul khair :
fada masu dai shalele🥰🥰🥰
2026-07-16 17:32:56
5
Mami na zango daura :
Masha Allah 💯
2026-07-16 22:15:38
2
zeeyashma :
Allah y bar tare🥰🥰🥰
2026-07-16 21:50:03
1
Abdul D jagaban 001$$$ :
bros i have one like that but we broke up today Allah sarki
2026-07-16 19:24:11
1
M@Î M@D@RÎ OO1 :
🥰🥰🥰🥰Wllh munasonka shalele
2026-07-16 18:13:26
1
Abokin Amana :
wannan gaskiya ne bro
2026-07-17 10:24:38
1
Adorable🌹🧚♀️💃 :
Wlh haka nakemasa amma yarabu Dani ninakoma abun wulaqanta wa agurinsa😭😭😭
2026-07-16 19:08:16
1
Husnerh Nabil :
Wlh shalele kaidai bari
2026-07-16 18:56:28
1
To see more videos from user @s_h_a_l_e_l_e, please go to the Tikwm
homepage.