@anasidrishassan: Masoyan Messi su zo su kare shi! Ga hujjojin da ke nuna Ronaldo ya bar shi a baya nesa ba kusa ba! 🤫🔥 #FIFAWorldCup #Worldcup #FIFAWorldCup2026 #messi #creatorsearchinsights
King of the football and History Cristiano Ronaldo Legend 💯🥰7️⃣👑🇵🇹
2026-07-17 05:22:34
20
aminouadamou558 :
[Photo] [Sticker] GOAT
2026-07-17 09:50:28
7
peace 🕊️ :
hummm wllh Kai dan Madrid ne
Kuma wllh messi yafi shi nesa ba kusa ba
2026-07-16 22:16:27
6
Big ajebo :
this is my goat 🐐🐐🐐🐐🐐🐐 i love you
2026-07-17 10:26:41
11
Adam :
mal anas lissafowa Zakai ae kace Messi ya buga beci ba, me yakai Messi Premier League daza'a sashi a lissafin betaba ci ba shida ko Bugawa beba, in hakane shima Ronaldo beci League 1 ba da MLS, sannan Hattrick din Messi 61 ba 46 ba, Kuma ka mance Da Ballon d' or 8 da shi nakan yake da 5, Kuma Ronaldo duk Qaryar cin ball Dinsa be taba cin ball 91 ba from January to December, haka Nan European Golden boot Messi 6 gareshi Ronaldo 4, DUK ka mance su sabida kana Ra'ayin Ronaldo dama sauraransu birjik Mal Anas
2026-07-17 05:05:24
5
Engr. Sani Khalil Bako MNSE :
Cr7 is the GOAT
2026-07-18 12:25:28
1
auta iLa so🇳🇬❤️🩹🇳🇪 :
777777777777777777777777777777777
2026-07-17 19:11:41
2
UMAR DAHIR :
messi yachi world cup
yayinda Ronaldo bai taba zuwa final bah
2026-07-17 20:38:43
5
Real Madrid fan :
we are together bro❤️
2026-07-17 11:48:41
1
mouhamedmourtala5 :
cr7 sarki ne
2026-07-16 23:25:18
1
rabiu Abuja :
yes cr7
2026-07-17 01:54:40
1
Dan_Hago :
kae wlh saboda wannan bayani zaiyi following naka 😁