Someone should bring me back, really interested in knowing but my network is bad 😢
2026-07-19 09:41:10
0
ayesha umaira :
Allah yaqara basira 🙏
2026-07-18 08:24:20
2
yakasai :
please auran Aisha da Usman
2026-07-18 17:25:06
1
ARDO’S MOJARE🥰😍 :
Ni dai gaskiya bahaka nake wlhy tallahi banda kishi akan kasaya abu irin nawa
2026-07-17 13:53:26
34
Amisha :
Someone should pls bring me back am at work 😔
2026-07-17 18:44:23
13
eeshal67 :
ni Aisha ce ammah inada faraa
inada tsayi da jiki Kuma wlh
😅😅
2026-07-17 13:52:43
15
Aeeshasamu :
Wlh duk abinda ya fada hakane amma ni inada fara'a gaskiya Allah ya biya mana bukatunmu yasa mudace amen ya Allah kutayani adua dan Allah inada damuwa wlh 😭🥹😭🥹😭🥹
2026-07-17 15:01:45
13
Aisha abbakar :
wanna haka yake malan
2026-07-17 12:54:07
12
humaeerah :
hakane kuma allah kuma ni dai inada fara'a sedai kam inada tsare gida
2026-07-17 13:45:46
11
Aisha Abdulkarim shanono :
Ni ingiyatama Aisha Mai fara'a😂Kuma ni kishina na nemi kudine
2026-07-17 15:32:15
6
hussaini na Annabi :
gaskiya mlm kakara binki ce sosai da sosai Adadin sunan Aisha 376 ne
2026-07-17 22:13:10
7
💕 cute 🥺 sholy💕 :
wlh mlm duk sanda na ruki Allah bukatah saiya biya min 🙏🥺.
2026-07-17 17:08:09
6
💞Ayeshat 💞 :
Alhamdulillah ina alfahari da wan nan suna wallahi
2026-07-17 16:23:26
7
ESHA EMPIRE :
ina afahari da suratu fatiha Alhamdullilah
2026-07-17 17:03:44
9
UMMIN BARDE BACKUP :
tu gamu munajinka mu su Aisha
2026-07-17 14:05:01
5
Balkisu Ibrahim :
aisha da ibrahim
2026-07-17 12:48:02
5
Wholesale store in lagos/agege :
Allah ya saka wa mallam da alheri
2026-07-18 08:14:09
1
Aleesha22 :
hakane wlh ina da fushi ko inada surin sauka
2026-07-18 20:26:51
0
Aysha humairah 💖 :
nima
2026-07-17 21:25:23
1
mom yesmen318 :
ance adadin sunan Aisha 376
2026-07-18 20:04:52
0
Aisha humaera :
nidae babu abinda xance ammn allah yasan kohmae
2026-07-18 18:26:56
0
To see more videos from user @elfalaaky1, please go to the Tikwm
homepage.