Barka da wannan rana mai albarka ta Juma'a. Kada mu manta da yawaita salati ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW). Haka kuma, kada mu manta da karatun Suratul Kahf don samun haske da albarkarta. Allah ya sa wannan rana ta zama mai albarka a gare mu baki ɗaya. Jumma'at Mubarak!"