@muzab.spa.n.aphrodisiacs: Replying to @user4161947063935 #zainabkabeer0 #arewa__tiktok #naturalherbs #viral #fyp

Zainab Kabeer
Zainab Kabeer
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 17 July 2026 10:49:05 GMT
45052
1634
20
128

Music

Download

Comments

rukayyajibrilla
Mrs lsmail ♥️ :
Aunty please I need your help please I have PCOS how can I do
2026-07-19 11:36:53
0
6maryamcey
Ummu haidar collections🤝🌆 :
anty zee nayi Miki mgn t dm pls kiduba
2026-07-17 21:18:37
0
ummuameerah7
Khadija Bint Yahya :
Allah yasa mushega ALJANNA 🤲🤲🤲
2026-07-17 11:00:12
2
user4161947063935
@Zalihat Usman jambawaile :
nagode nagode sosai Aunty zee Allah ya baki Aljanna
2026-07-17 11:10:14
2
rukaiyyasaeed450
Mrs Suleiman :
Dan Allah anty zee maganin infection Wanda yake tsa tsaga gaban mace Dan Allah
2026-07-17 12:11:26
0
masoyiyar.manxonallah
masoyiyar.manxonallah :
Dan Allah maganin kunce daurin ciki 🙏
2026-07-17 12:46:50
0
user8302992672407
Zainab collection :
Masha Allah yau nafara ganiki Kuma nayi following naki
2026-07-17 23:36:06
0
user20808737292352
Ummikoko :
maiciki na iya sha?
2026-07-17 18:44:02
0
balaraba.alkali
Balaraba Alkali :
Anty zee don girman Allah kitaimakeni naje andubani amm ance progestorat din a yayi low pls help me
2026-07-17 19:55:41
0
user1477547867828
user1477547867828 :
Anty zee dan Allah inason number ki
2026-07-18 05:59:34
0
yaralbarka24
[email protected] miss keeen :
Mai ulcer fa
2026-07-17 19:15:10
0
hadizayahayamoham
khady awwal :
assalamualaikum aunty jiya nayi homonal test akace prolactine dina is high up to 27 wani hadi zanyi
2026-07-17 18:11:18
0
user76970483345668
[email protected] :
Asalamu Alaikum Anti zee naje asibiti ance kidiniyi infectoin yanaso yakamah kodata dan Allah kitaimakamun da maganin da zansha sanan al,adata tanayimun wasa
2026-07-18 08:53:27
0
mrsjayyyyyyyy0
mrsjayyyyyyyy0 :
Allah y biyaki da gidan Aljanna 🥺❤️
2026-07-17 21:39:50
0
ameerat311
ameerat311 :
aunty Zee naje asibiti anchemin Babu infection Kuma anyimin scanning Normal scan nagode sosai yanzu maiyakamata nayi amfani dashi domin nasamu ciki domin na noticing banayin ovulation ba pls nayi amfani da ganyen guava da kubewa combo baiyi ba haryanzu babu ciki nayi miscarriage wata Biyar5 Daya wuce
2026-07-17 20:56:01
0
sopyluv12
beauty :
amin xaniya yi ni agefan mahaifa yake gun akunbure zaniya yin wannan
2026-07-17 11:15:53
0
ronahdanjuma7
Rojoy 1234 :
don Allah na fitan ruwan nono fa ban aifuba
2026-07-19 07:17:08
0
user1945272960601
mmyAasim🥰😍😘 :
Dan Allah duk wanda yake da maganin samun ruwan nono da Anuty zee ta bayar ta turomun Dan Allah
2026-07-18 15:14:35
0
gna.kp
Gna Kpê :
👍🏻👍🏻
2026-07-18 10:00:30
0
hadizatu98
hadizatu :
🥰🥰🥰🥰
2026-07-17 22:55:47
0
To see more videos from user @muzab.spa.n.aphrodisiacs, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About